• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Yadda hukumar Makarantar shahada ta gabatar da shawarwari ga Dalibai

aksam by aksam
October 2, 2023
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
468
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Hukumar Gudanarwa ta makarantar shahada Islamiyaya dake unguwar yalwa Gwauran dutse  karamar hukumar Dala, ta shawarci dalibai da su kasance masu amfani da ilimin da suka samu ta hanyoyin da suka dace,domin tsira a gobe Alkiyama.

Shugaban makarantar malam umar yahaya ne ya ba da shawarar a lokacin da yake zantawa da manema labarai Jim-kadan bayan kammala saukar karatun Al,kur’ani maigirma wanda daliban makarantar suka yi a harabar makarantar dake unguwar yalwa anan birnin kano

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

. mal.umar yahaya yace amfani ilimi a gurin Dan Adam shine ,ya rika amfani dashi domin bautawa Allah subahanahu wata,ala da aiwatar da shi a cikin Rayuwarsa ta yau da kullum,inda yace,ilimi yana daya daga cikin abubuwan dake setawa Al,umma Rayuwarsu.

Shima anasa jawabin 6 malam yahaya Bala daya daga cikin malaman wannan makaranta yayikira ga masu Ruwa da tsaki da mahukunta da masu hannu da shuni dasu kasance masu taimakawa irin Wadan nan makarantu domin ciyar da harkokin ilimi gaba kasancewa ilimi shine kan gaba wajen ingata Rayuwar A

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Nigeria @63, Jawabin shugaba Tinibu

Next Post

Dalilan NLC da TUC na amincewa da tayin gwamnatin tarayya

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Understanding the Canadian Online Casino Market: Trends, Regulations, and Player Engagement

April 21, 2025
Wata Likita Ta Mutu Bayan Ta Haifi Ƴan-Uku; A Lokaci Daya

Wata Likita Ta Mutu Bayan Ta Haifi Ƴan-Uku; A Lokaci Daya

April 16, 2026
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media