• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Dalilan NLC da TUC na amincewa da tayin gwamnatin tarayya

aksam by aksam
October 2, 2023
Reading Time: 2 mins read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
475
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

A  yayin wani zama da ya gudana tsakanin shugaban ma’aikatan fadar shugaban Najeriya Femi Gbajabiamila da shuwagabannin kungiyar kwadago
ya jagoranta tare da shugabannin kwadagon, an tattauna muhimman batutuwa don lalubo mafita.

Batutuwan da aka tattauna sun hadar da amincewa da karin albashin wucin gadi na Naira 25,000 ga ma’aikata, da kuma gaggauta samar da motoci masu amfani da gas don saukaka matsalolin sufuri, da cire tallafin man ya haifar.

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Wani alkawari kuma da gwamnatin ta yi shi ne na samar da kudade ga kananan masana’antu, da kuma cire harajin VAT daga iskar gas tsawon watanni shidda, da rabawa gidaje miliyan 15 tallafin Naira dubu saba’in da biyar a wata uku, ma’ana Naira dubu ashirin da biyar a kowanne wata.

Matsayar da aka cimma
Yayin taron na shugabannin kwadagon da kuma bangaren gwamnati dai an amince a kan cewa ba za a iya aiwatar da dukkan wadannan manufofi ba, a yayin da ‘yan kwadago ke yajin aiki, don haka har sai sun janye yajin aikin da suke so su tafi.

Kazalika shugabannin kwadagon sun bukaci a sake duba karin da aka yin a naira dubu ashirin da biyar, don haka wakilan gwamnati a zaman sun ce za su sake mika wa shugaba Tinubu bukatar don ya yi nazari a kanta.

Gwamnatin Tarayya za ta fara biyan N75,000 ga gidaje miliyan 15 akan naira 25,000 duk wata, na tsawon watanni uku daga Oktoba zuwa Disamba 2023.

An cimma matsaya a kan cewa za a kafa wani karamin kwamiti da zai tabbatar da aiwatar da yarjejeniyoyin da aka cimma, kana kungiyoyin na NLC da TUC za su yi nazari a kan tayin da Gwamnatin Tarayyar ta yi, da manufar fasa tafiya yajin aiki.

Sauran wadanda suka wakilci gwamnatin Najeriya a zaman sun hadar da Ministan Kudi kuma Ministan Tattalin Arziki, Wale Edun, da Ministan Yada Labarai da Wayar da kan jama’a Mohammed Idris, da Ministan Kwadago Simon Lalong, da Karamin Ministan Kwadago, Nkeiruka Onyejeocha, da Ministan Kasafin Kudi da Tsare Tattalin Arziki, Abubakar Atiku Bagudu, Ministar Agaji da ta Yaki da fatara Betta Edu, da Ministan ciniki da Masana’antu da Zuba Jari, Doris Uzoka-Anite, da Shugaban Ma’aikata na Tarayya, Dr. Folasade Yemi- Esan da mai ba shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro Mallam Nuhu Ribadu

Share190Tweet119SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Yadda hukumar Makarantar shahada ta gabatar da shawarwari ga Dalibai

Next Post

Hasashen masana akan Farashin iskar Gas

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

DSS Sun Kubutar Da Sakataren Karamar Hukumar Da Aka Yi Garkuwa Da Shi A Kano

DSS Sun Kubutar Da Sakataren Karamar Hukumar Da Aka Yi Garkuwa Da Shi A Kano

March 25, 2026
An Yi Aringama Tsakanin Rudunar  ‘Yan Sanda Ta Kasa Da ‘Yan Uwa Almajiran  El- Zakzaky A Abuja

An Yi Aringama Tsakanin Rudunar ‘Yan Sanda Ta Kasa Da ‘Yan Uwa Almajiran El- Zakzaky A Abuja

August 26, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

August 7, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media