• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Sheikh Daurawa, ya tauna tsakuwa ga kwamandojin hukumar Hisbah na kananan hukumomi 44

aksam by aksam
May 2, 2024
Reading Time: 2 mins read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

An bukaci kwamandojin Hisbah na kananan hukumomi 44 da su kara zage damtse wajen gudanar da aiyuka ma su nagarta, ta yadda jama’a za su ci gaba da amfana da aiyukan hukumar a fadin jihar Kano

Bukatar hakan ta fito daga Babban kwamandan hukumar Hisbah na jihar Kano, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa a jawabin da yayi a ganawa ta musanman da kwamandojin Hisbah da ke kananan hukumomi 44 na jihar kano a dakin taro na KERD.

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya ce duk dan Hisbah da bai shirya yin aikin Hisbah tsakaninsa da Allah ba, to ya ajiye kakinsa ya kara gaba, idan kuwa da gaske ya ke to, hukumar ta sa mi ci gaba, du ba da yadda aiyukan hukumar ke da muhimmanci a tsakanin jama’ar kano.

Babban kwamandan ya ci gaba da cewar domin bunkasa ilimin dakarunsa, tuni hukumar ta fitar da aiyukan Hisbah a aikace, kuma za’a fitar da tsare tsare guda 6 wanda hukumar za ta ci gaba da aiki a kansu, domin kai wa ga nasarar aiki.

Ya kara da cewar daga ciki a kwai kafa makarantar koyar da aikin Hisbah wato ( Hisbah Academy)

Kuma hukumar Hisbah za ta hada gwiwa da jami’ar Yusuf Maitama sule da jami’ar kwalejin ilimi ta sa’adatu Rimi da kwalejin sharia ta Malam Aminu kano da sashin yadda addinin musulunci na BUK, kuma za su bude cibiyoyin domin koyar da darusa akan aikin Hisbah da sauran su.

Ya ce za’a fadada aiyukan sashin ICT na hukumar ta yadda za’a zamanatar da sashin, inda duk masu bincike ko neman bayani da sauran aiyukan Hisbah za’a sa mu, a sauwake.

kuma ya ce a halin yanzu Hisbah ta karbi tallafin (computers) da sauran kayan aiki, dan fara fadada aiyukan sashin ICT dai da zamani.

Tun da fari a jawabansu da ban da ban, Babban mataimakin, Babban kwamanda, Mai kula da sashin aiyuka na yau da kullum, Dr. Mujahid Aminudeen Abubakar da takwararsa Mai kula da sashin mata Dr. Khadija Sagir Sulaiman, da Daraktan Mai kula da sashin Shari’un hukumar Hisbah sun bai yana cewar an shirya Taron ne domin yin ta za da tsifa a kan aiyukan hukumar, musanman a kananan hukumomi 44 .

Sun bukaci kwamandojin Hisbah na kananan hukumomi 44 da su kara kula da aiyukan su du da cewar an kafa hukumar Hisbah domin taimakawa sauran hukumomi wajen Samar da tsaro da zaman lafiya, wanda ya yi dai da koyarwan shari’ar musulunci a jihar kano.

Sun shawarce kwamandojin da suguji aiki da son ciya ko dan kare manufar wata jambiyar siyasa da sauran su, domin gujewa aikata da na sa ni.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Wani gwamna ya mayar da mafi karancin Albashi Naira 70,000 a jihar sa

Next Post

Yanbindiga sun fara fiskatar tirjiya da martani daga mutanen da suke dauka a jihar Arewa

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Rashin iya jagoranci ga shugaba Tinibu ya bayyana bayan da koshi ya gagari miliyoyin mutane a kasar rahoto ya fito

Rashin iya jagoranci ga shugaba Tinibu ya bayyana bayan da koshi ya gagari miliyoyin mutane a kasar rahoto ya fito

February 8, 2024
Shugaban kasar China ya aike da sakon taya murnar cin zabe ga shugaba Putin

Shugaban kasar China ya aike da sakon taya murnar cin zabe ga shugaba Putin

March 18, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media