• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Putin ya sake lashe zaben shugaban kasar Rasha karo na biyar

aksam by aksam
March 18, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
466
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Shugaban Rasha Vladimir Putin ya lashe zaben shugaban kasa da aka gudanar a kasar da gagarumin rinjaye, lamarin da zai ba shi wani karin wa’adi na mulki.

Rasha ta bada sanarwar cewa shugaba Vladimir Putin ne ke kan gaba da kaso 88% na yawan kuri’un da aka kidaya a zaben shugaban kasar da ya gudana ranar Lahadi, zaben da Amurka ke zargin Putin bai ba masu kada kuri’a wata sahihiyar damar zaben ra’ayinsu ba, yayin da shugaba mai yin komai dole ke bibiyar mutanen da basa ra’ayinsa.

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Zaben na wuni 3 wanda aka fara a ranar Jumma’a, zai bai wa Putin damar tsawaita wa’adin mulkin shi na shekaru 24 da karin wasu shekaru 6. Zaben ya gudana cikin wani yanayi na takura inda babu damar kalubalantar Putin.

Fadar White House ta Amurka ta caccaki sakamakon zaben tare da bayyana cewa an gudanar da zaben ba tare da ‘yan hamayya ba, ganin cewa daukacin masu adawa da Shugaba Putin na tsare a gidan yari.

Babban abokin hamayyar Putin Alexy Navalny ya mutu a wani gidan kaso a watan Fabrairu, sannan sauran masu adawa da shi suna tsare a gidan yari ko kuma suna boye a kasashen waje.

Putin mai shekaru 71 a duniya, sakamakon wannan zaben zai ba shi damar ci gaba da rike madafun iko a wani sabon wa’adi na shekaru shida.

Share186Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Yadda mutum 10,000 suka rabauta da tallafin kayan abinci daga Dan majalisar tarayya na Gwarzo da Kabo

Next Post

Shugaban kasar China ya aike da sakon taya murnar cin zabe ga shugaba Putin

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Jam”iyar Biden na farbar rasa kujerar shugaban kasa a zaben Amurka

Jam”iyar Biden na farbar rasa kujerar shugaban kasa a zaben Amurka

June 28, 2024
Wasu Fusatattun Matasa A Jihar Kano Sun Gudanar Da Zanga-Zangar Lumana Kan Tsadar Rayuwa A Najeriya

Wasu Fusatattun Matasa A Jihar Kano Sun Gudanar Da Zanga-Zangar Lumana Kan Tsadar Rayuwa A Najeriya

February 8, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media