• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Dambarwa a jihar Plateau yayin da INEC ta cire jam’iyyar PDP a jerin masu takara na gobe Asabar

aksam by aksam
February 2, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
465
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

RelatedPosts

Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf Ya Sanya Ranar Talata 05 GA watan Mayu 2026, A Matsayin Ranar Da Zai Jagoranci Rantsar Da Murtala Sule Garo A Matsayin Mataimakin Gwamnan

Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano

NDLEA Ta Kama Mutane 6, Ta Rushe Maboyar Miyagun Kwayoyi a BUK Old Site Kano

Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC, ta cire jami’iyyar PDP a jerin jami’iyyun da zasu shiga zaben da zata gudanar na ‘yan majalisun tarayya a shiyyar Arewacin jahar Filato.

Gudanar da zaben ya biyo bayan shara’ar da kotun daukaka kara ta yanke, inda ta cire sanata mai wakiltar Filato ta Arewa, Simon Mwadkon da dan majalisa mai wakiltar Bassa da Jos ta Arewa, a Majalisar wakilai, Musa Agah, bisa hujjan cewa jami’iyyar PDP bata da shugabanni kafin gudanar da zaben na 2023.

Mataimakin kakakin jami’iyyar PDP a jahar Filato, Alhaji Abdullahi Garba Mai Rake yace tun suna jin kashin-kishin har dai ya tabbata ba sunan jami’iyyar su a cikin zaben na ranar Asabar.

Shugaban kungiyar gamayyan jami’iyyu ta IPAC a jahar Filato, Abubakar Dogara yace basu da hurumin canza matakin da hukumar zaben ta dauka, sai dai jama’a su yi hakuri su gudanar da zaben cikin lumana.

Mai fashin baki kan lamura kuma shugaban kungiya mai zaman kanta ta CLEEN, Gad Shamaki Peter yace kotu ce kadai zata kwace wa PDP ‘yancin ta.

Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa tace zaben na yau Asabar zai cike guraben sanatoci uku, da wakilan Majalisar tarayya goma sha bakwai, da ‘yan majalisun dokoki jaha guda ishirin da takwas a kananan hukumomi tamanin a jihohi ishirin da shida na Najeriya.

Share186Tweet116SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Kalli jawabin rundunar yan sanda bayan yan bindiga sun fara kai hari jihohin yarbawa

Next Post

Yadda yan sanda sun yi batakashi da yan taadda a wata jihar kudu

aksam

aksam

RelatedPosts

Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf Ya Sanya Ranar Talata 05 GA watan Mayu 2026, A Matsayin Ranar Da Zai Jagoranci Rantsar Da Murtala Sule Garo A Matsayin Mataimakin Gwamnan
LABARAI

Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf Ya Sanya Ranar Talata 05 GA watan Mayu 2026, A Matsayin Ranar Da Zai Jagoranci Rantsar Da Murtala Sule Garo A Matsayin Mataimakin Gwamnan

by aksam
May 4, 2026
Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano
LABARAI

Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano

by aksam
May 4, 2026
NDLEA Ta Kama Mutane 6, Ta Rushe Maboyar Miyagun Kwayoyi a BUK Old Site Kano
LABARAI

NDLEA Ta Kama Mutane 6, Ta Rushe Maboyar Miyagun Kwayoyi a BUK Old Site Kano

by Khadija Maitaya
May 4, 2026
Tsohon Dan Takarar Shugaban Kasa A  Jam’iyyar Labour Party, Peter Obi, Ya Sanar Da Ficewarsa Daga  Jam’iyyar Haɗaka Ya ADC
LABARAI

Tsohon Dan Takarar Shugaban Kasa A Jam’iyyar Labour Party, Peter Obi, Ya Sanar Da Ficewarsa Daga Jam’iyyar Haɗaka Ya ADC

by aksam
May 3, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Gwamnatin Filato Ta Sassauta Dokar Hana Fita A Jos

Gwamnatin Filato Ta Sassauta Dokar Hana Fita A Jos

April 8, 2026
Siyasa ba ta haifar da da mai ido ba a Najeriya: tsohon ministan matasa

Siyasa ba ta haifar da da mai ido ba a Najeriya: tsohon ministan matasa

June 7, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Mu Na Gayyatar  ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Comr.  Usaini Sani Adamu !!!

Mu Na Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Comr. Usaini Sani Adamu !!!

April 24, 2026
Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Umar SA’ID

Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Umar SA’ID

April 20, 2026
Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano

Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano

May 4, 2026
Muna Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Daurin Auren;- UMAR SA’ID

Muna Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Daurin Auren;- UMAR SA’ID

April 17, 2026
Atiku, Kwankwaso , Obi Sun Jagoranci Zanga-Zanga A Babban Birnin Tarayya Abuja

Atiku, Kwankwaso , Obi Sun Jagoranci Zanga-Zanga A Babban Birnin Tarayya Abuja

April 8, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media