• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Rashin biyan Albashi jam’iyar PDP ta caccaki shugaba Tinubu

Abdulhamid Isa by Abdulhamid Isa
December 31, 2023
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Ana zargin Shugaba Bola Ahmed Tinubu da mayar da ƙasar nan wani ƙaton sansanin ƴan gudun hijira (IDP)

Jam’iyyar PDP ta ce gazawar da gwamnatin Tinubu ta yi wajen biyan ma’aikata albashin watan Disamba ya tabbatar da shirinsa na takaici da cutar da ƴan Najeriya

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Sakataren yaɗa labaran PDP na ƙasa, Debo Ologunagba ya ce ya kamata gwamnatin APC ta biya ma’aikata albashin watan Disamba sannan ta biya su diyya da aƙalla kaso 50%

Ologunagba ya ce gazawar da gwamnatin Tinubu ta yi na biyan albashin watan Disamba ya tabbatar da cewa jam’iyyar  APC ta shirya tsaf domin fusata ƴan Najeriya da ƙara musu raɗaɗi.

Ya ce rashin biyan albashi wata hanya ce da gwamnatin APC ta ke amfani da ita wajen ɗaukar nauyin talauci da murƙushe jama’a don miƙa wuya ga mulkin kama-karya.

Wani ɓangare na sanarwar na cewa: “Irin wannan rashin zuciya da gwamnatin APC marar kishin jama’a ta nuna bai taɓa faruwa ba a cikin shekaru 16 da PDP ta yi tana mulki.

A cewar sa a gwamnatin su ta PDP ma’aikata na karɓar albashin watan Disamba kafin ranar Kirsimeti (25) don ba su damar yin bukukuwan ƙarshen shekara tare da masoyan su.”

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Tarin dukiya, wata mata ta zama ta 12 a jerin wadanda suka fi kowa kudi a Duniya

Next Post

Majalisar dattawan ta gayyaci hafsoshin tsaron domin amsa tambayoyi

Abdulhamid Isa

Abdulhamid Isa

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Προνόμια του VIP Προγράμματος στο polestar casino

April 22, 2025
Yadda Hukumar hisbah ta yaba da kokarin kungiyar mata Musulmai

Yadda Hukumar hisbah ta yaba da kokarin kungiyar mata Musulmai

November 14, 2023
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media