• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Yadda Hukumar hisbah ta yaba da kokarin kungiyar mata Musulmai

aksam by aksam
November 14, 2023
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
470
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Hukumar hisbah ta jihar Kano ta yabawa kungiyar mata musulmi sufaye bisa jajircewar ta akan harkokin ci gaban al’umma a jihar kano.mataimakiyar kwamandan hukumar a bangaren mata

Malama Khadija sagir sulaiman ce ta bayyana hakan Yayin kaddamar da kungiyar tare da mauludin Sidi Abdulkadir jilani R T A da Kuma cikar malama Baraka shekara goma akan kujerar Naqibatul kadiriyya .

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Dr Khadija ta ce fatan hukumar kungiyoyi su kasance manyan ayyukansu sune hidimtawa addini domin babu dacen da yakai haka don haka ta ja hankalin kungiyar mata musulmi sufayen da su kaucewa sa son zuciya ko meman biyan bukatu na kashin kansu ba tare da sun fifita harkar musulmci a sahun gaba ba

Ita ma malama Baraka Adamu Danfanta ta nuna Jin dadinta game da kaddamar da kungiyar tare da kasancewar ta a matsayin Naqibatul kadiriyya a jihar Kano

Naqibatul kadiriyyar ta kuma yi fatan dukkan addu’o’in da akayi a wannan wuri su zama karbabbu.Taron ya samu halattar manyan baki kamar jigo a jam’iyyar NNPP  Wanda ya wakilci gwamna Honorabil Sunusi Surajo kwankwaso da Kuma Galadiman gado da masun Kano Alhaji Dayyab Ahmad Mai turare da sauransu wakiliyarmu jamila sulaiman Aliyu ta labarta Mana cewa an gudanar da addu’o’in samu sassauci a rayuwar musulmin duniya ga baki daya.

Share188Tweet118SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Yau ce ranar tunawa da masu ciwon suga ta duniya

Next Post

Wata kotun a Najeriya ta ba da izine like takardar sammace

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Mun yi hasashe mai rauni a kan ƙarfin Iran: kalaman Ministan tsaron cikin gida na Isra’ila

Mun yi hasashe mai rauni a kan ƙarfin Iran: kalaman Ministan tsaron cikin gida na Isra’ila

June 23, 2025
Gwamnatin Jihar Kano ‘Ba Za Ta Yi Katsalandan A Shari’ar Da Ake Yi Wa Murja Kunya Ba

Gwamnatin Jihar Kano ‘Ba Za Ta Yi Katsalandan A Shari’ar Da Ake Yi Wa Murja Kunya Ba

February 19, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media