• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Yau ce ranar tunawa da masu ciwon suga ta duniya

Yau ce ranar tunawa da masu ciwon suga ta duniya

aksam by aksam
November 14, 2023
Reading Time: 1 min read
0
Home LAFIYA
ADVERTISEMENT
471
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

02:54

Mene ne ciwon suga da a
Cibiyar yaki da ciwon suga ta duniya ta ce duk daya cikin mutum goma a fadin duniya yana da ciwon suga. Kuma fiye da kashi 90 na masu ciwon suga suna fama da cutar wadda ake nau’i na biyu wato type 2.

RelatedPosts

Cutar mashako

Governor Yusuf commissions Kano center for disease control

Shirin Gwamnatin Kano Na Kula Da Lafiyar Baki Ya Amfanar Da Mutane sama da 15,000

International Diabetes Federation ta ce kusan rabin masu fama da ciwon suga, ba a yi musu gwaji don gano cutar ba, ballantana su fara kokarin magani.

Cibiyar ta ce sanin hatsarin da mutum yake ciki da kuma abin da ya kamata ya yi, muhimmin abu ne don tallafawa harkar kare kai da gano cutar da wuri da kuma yin magani a kan lokaci.

Share188Tweet118SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Muna yi wa abokanan hulda mu barka da safiya

Next Post

Yadda Hukumar hisbah ta yaba da kokarin kungiyar mata Musulmai

aksam

aksam

RelatedPosts

Cutar mashako
LAFIYA

Cutar mashako

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Governor Yusuf commissions Kano center for disease control
LAFIYA

Governor Yusuf commissions Kano center for disease control

by Khadija Maitaya
August 4, 2026
Gwamnatin Kano Ta Dakatar da Ginin da Ya Janyo Ce-ce-ku-ce a Unguwar Dorayi, Kano
LAFIYA

Shirin Gwamnatin Kano Na Kula Da Lafiyar Baki Ya Amfanar Da Mutane sama da 15,000

by Khadija Maitaya
July 22, 2026
An Kama Wata Matashiya Mai Shekaru 27 Bisa Zargin Satar Jariri A Asibiti A Zamfara
LAFIYA

An Kama Wata Matashiya Mai Shekaru 27 Bisa Zargin Satar Jariri A Asibiti A Zamfara

by aksam
May 17, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Shugaban Gidan Radiyo Najeriya Pyramid FM  Kano; Malam Abba Bashir Ya Tayya Abdulmajid Tukuntawa Murnar

Shugaban Gidan Radiyo Najeriya Pyramid FM Kano; Malam Abba Bashir Ya Tayya Abdulmajid Tukuntawa Murnar

August 12, 2024
Yanzu Haka Iran Ta Kaddamar Da Hare-haren Makamai Masu Linzami Kan Sansanonin Sojin Amurka Dake Qatar Da Iraqi a Matsayin Ramuwar Gayya Kan Harin Da Amurkar Ta Kai Mata a Cibiyoyin Nukiliyarta

Yanzu Haka Iran Ta Kaddamar Da Hare-haren Makamai Masu Linzami Kan Sansanonin Sojin Amurka Dake Qatar Da Iraqi a Matsayin Ramuwar Gayya Kan Harin Da Amurkar Ta Kai Mata a Cibiyoyin Nukiliyarta

June 23, 2025
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media