• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Yan sanda sun cafke wani pasto dake safarar kananan yara

aksam by aksam
February 10, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Rundunar ƴan sandan birnin tarayya Abuja ta samu nasarar cafke wani fasto bisa zargin yin safarar ƙananan yara

Kakakin rundunar ƴan sandan birnin, Josephine Adeh, ta ce an cafke faston ne tare da wasu mutum biyu lokacin da suke safarar yaran

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Ta bayyana cewa yaran waɗanda su 12 ne an yi safararsu ne zuwa jihar Ogun lokacin da ƴan sanda suka tare motar da ke ɗauke da su

Jami’an na tawagar RRS 74, sun cafke faston ne mai suna Simon Kado, ɗan uwansa, Jesse Simon-Kado, da direbansu, Muhammad Isah, bisa zargin yin safarar yaran.

Adeh ta ce jami’an ƴan sandan na RRS 74 sun tare motar ne ƙirar Toyota Hiace mai ɗauke da lamba APP 489 XE, a ranar Juma’a da misalin ƙarfe 12:55 na dare.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Rundunar ‘Yansandar Jihar Kano Ta Shirya Tsaf Ta Fuskar Samar Da Tsaro Domin Ziyarar Aiki Da Uwargidan Shugaban Kasa, Oluremi Tinubu Zata Kawo Jihar A Ranar 12 Ga Watannan:- CP Gumel

Next Post

Yadda wani direban bas ya cinnawa mai bada hannu wuta akan titi

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Il ruolo dell’innovazione nelle slot machine online: analisi approfondita

April 21, 2025
Pakistan ta soki farmakin da Iran ta Kai kan cibiyoyin makamashin Saudi Arabia

Pakistan ta soki farmakin da Iran ta Kai kan cibiyoyin makamashin Saudi Arabia

April 7, 2026
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

August 23, 2026
Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

August 7, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media