• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

aksam by aksam
January 19, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
466
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Daga Khadija Muhammad Mai taya

Tsohon gwamnan jihar Kano kuma jagoran tafiyar Kwankwasiyya, Injiniya Rabiu Musa Kwankwaso, ya ce babu shakka za a sake duba batun masarautun Kano guda biyar da gwamnatin da ta gabata ta samar.

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Kwankwaso ya bayyana hakan ne a zantawar sa da manema labarai inda ya ce gwamnatin Engr Abba Kabir Yusuf za ta yi nazari a kan tsaga masarautun da aka yi.

Da yake yin wata hira a wasu gidajen Radio dake kano, bayan nasarar da gwamna Abba Kabir Yusuf ya samu a kotun koli, jagoran jam’iyyar ta NNPP ya sake bayyana cewa babu shakka za a sake duba batun masarautun

“Gaskiya yana daya daga cikin abubuwan da babu wanda ya zauna da ni don tattaunawa ya zuwa yanzu, amma na tabbata za mu zauna mu ga yadda za mu yi. Shin za a yarda, rushewa, gyara za a yi ko yaya? Za dai a sake dubawa, kuma ayi abin da ya kamata .

“Akwai abubuwa da yawa da aka yi su ba don cigaba jihar kano ba. An kawo su ne da wasu munanan manufofin da kowa da kowa a nan da masu sauraronmu suka sani.

“Wani lokaci kana zuwa da abubuwa masu kyau sai su zama marasa kyau, wani lokacin kuma ka kawo abubuwan da ba su da kyau sai su zama masu kyau. Don haka abin da na sani shi ne har yanzu ba a tuntube ni ba amma tabbas za mu zo mu tattauna mu ga abin da ya kamata a yi.”

Share186Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Gwamnatin Kano ta yi bayani Akan cecekucen da ake yi Akan dokar lefe

Next Post

Kwankwaso ya magantu dangane da matsayin sarakunan da gwamnatin baya ta nada

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Musa Garba Kwankwaso (BABA), Ya Ce Zai Garzaya Kotu Domin Kalubalantar Hukumomin Yaki Da Cin Hanci Da Rashawar Kasannan

Musa Garba Kwankwaso (BABA), Ya Ce Zai Garzaya Kotu Domin Kalubalantar Hukumomin Yaki Da Cin Hanci Da Rashawar Kasannan

August 22, 2024
Matatar man fetur ta Dangote na gaf da fara siyar da man fetur ga Yan kasuwa

Dangote ya shirya sayar da matatar man fetur dinsa kan wani babban Dalili

July 22, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media