• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Yaƙi, Amurkawa na tafka muhawara akan marawa Isra’ila Baya

aksam by aksam
June 18, 2025
Reading Time: 1 min read
0
Home Uncategorized
ADVERTISEMENT
468
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Tsaka mai wuyar da Amurka ke ciki kan ko za ta tallafa wa Isra’ila wajen kai wa Iran hari, ko kuma ta tsame hannunta kacokan daga rikicin ya fallasa rarrabuwar kawunan da ke tsakanin masu goyon bayan shugaba Donald Trump.

Rahotanni sun nuna cewa shugaban na Amurka na tunanin tallafa wa Iran wajen tarwatsa cibiyoyin sarrafa nukiliya na Iran, bayan tattaunawar da ya yi da masu ba shi shawara kan tsaro a fadar White House, ranar Talata.

RelatedPosts

Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano

Shirye – Shiryen Fara Jigilar Maniyyata Aikin Hajjin 2026, Na Jihar Kano Ya Kammala

Muna Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Daurin Auren;- UMAR SA’ID

Masu goyon bayan taken Trump na ‘fifita Amurka a kowane yanayi’ sun dage kan cewa Trump ya ci alwashin kauce wa tsoma Amurka cikin “dagayen yaƙe-yaƙe” irin waɗanda suka janyo kashe-kashen ɗimbin dakarun Amurka a Afghanistan da Iraqi.

Sai dai ƴan ina-da-yaƙi na jam’iyyar Republican mai mulki na ingiza Trump ya afka wa Iran.

Sanata daga Kudancin Carolina, Lindsey Graham ya ce abu ne da zai amfani Amurka idan aka hana Iran mallakar makamin nukiliya.

Iran dai ta dage kan cewa shirinta na nukiliya na zaman lafiya ne.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

GWAMNATIN JIHAR KADUNA NA KOKARIN WARWARE DA DADDEN MATSALAR RIGINGIMUN FILAYEN GARIN MAHUTA- Kungiyar Ihsan

Next Post

Amurka na shirin Amfani da GBU-57A/B Bom domin ruguza Makamashin nukiliya na Iran

aksam

aksam

RelatedPosts

Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano
LABARAI

Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano

by aksam
May 4, 2026
Shirye – Shiryen Fara Jigilar Maniyyata Aikin Hajjin 2026, Na Jihar Kano Ya Kammala
LABARAI

Shirye – Shiryen Fara Jigilar Maniyyata Aikin Hajjin 2026, Na Jihar Kano Ya Kammala

by aksam
April 17, 2026
Muna Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Daurin Auren;- UMAR SA’ID
Uncategorized

Muna Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Daurin Auren;- UMAR SA’ID

by aksam
April 17, 2026
Araqchi Ya Bukaci Kasashen Duniya Su Dauki Matsaya Ka
Uncategorized

Araqchi Ya Bukaci Kasashen Duniya Su Dauki Matsaya Ka

by aksam
April 11, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Musa Garba Kwankwaso (BABA), Ya Ce Zai Garzaya Kotu Domin Kalubalantar Hukumomin Yaki Da Cin Hanci Da Rashawar Kasannan

Ya Kamata Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya Ta Tsare Mutuncinta;- A Cewar Wasu Al’umma

April 6, 2025
ASP Musa Muhammed Ya Zama Sabon Jam’in Huda Da Jama’a Na Rundunar ‘Yan Sanda Jihar Bayelsa

ASP Musa Muhammed Ya Zama Sabon Jam’in Huda Da Jama’a Na Rundunar ‘Yan Sanda Jihar Bayelsa

December 3, 2023
ADVERTISEMENT

Trending.

Mu Na Gayyatar  ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Comr.  Usaini Sani Adamu !!!

Mu Na Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Comr. Usaini Sani Adamu !!!

April 24, 2026
Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Umar SA’ID

Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Umar SA’ID

April 20, 2026
Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano

Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano

May 4, 2026
Muna Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Daurin Auren;- UMAR SA’ID

Muna Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Daurin Auren;- UMAR SA’ID

April 17, 2026
Atiku, Kwankwaso , Obi Sun Jagoranci Zanga-Zanga A Babban Birnin Tarayya Abuja

Atiku, Kwankwaso , Obi Sun Jagoranci Zanga-Zanga A Babban Birnin Tarayya Abuja

April 8, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media