• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Yanzu-yanzu CBN ya sauke farashin Dalar Amurka warwas

aksam by aksam
April 23, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home KASUWANCI
ADVERTISEMENT
475
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Babban bankin Nigeria CBN ya sake bada sanarwar karya farashin dala a Kasuwanni chanjin kudaden kasashen waje dake cikin ƙasar.

Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da daraktan Kasuwanci da chanji na bankin Dr. Hassan Mahmud ya sanyawa hannu kuma aka aikewa kungiyar yan chanji ta kasa.

RelatedPosts

Kamfanin Sin Ya Shiga Kasuwar Siminti ta Najeriya Ta Hanyar Siyan Lafarge Africa Kan Dala Biliyan 1

GA SAKON JAJENTAWA SAKAMAKON IFTILA’IL GOBARA

Mai Yankan Farce Da Yake Samun Dubu Dari Uku Duk Wata A Garin Abuja

Sanarwar ta ce bankin ya Amince daga yanzu zai Rika baiwa masu kamfanonin Chanji Kudaden kasashen waje duk Dala daya akan Naira 1021 kan kowacce Dala

Sanarwar tace su kuma masu kamfanonin Chanjin ana sa ran zasu dora ribar da bata wuri kashi daya da digo biyar ba ( 1.5%).

“Duk wadanda suka chanchanta ana sa ran zasu fara biyan kudaden su domin sayar musu da dalar a sabon Farashin na Nera dubu 1 da Nera ashirin da daya kowacce dala daya” a cewar Sanarwar

Idan za’a iya tunawa wannan kafar yada labarai ta aksammedia ta rawaito CBN na daukar wadannan matakan ne domin farfado da martabar Nera akan kudaden kasashen waje musamman ma Dala

Share190Tweet119SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Ga Sakon Bangajiya Daga Bakin:- Ango Ibrahim Ado Garba

Next Post

Tsananin Zafin Rana: Yasa Hukumomi A Kano Sun Ba Da Wasu Shawarwarin Kare Kai Ga Al’umma

aksam

aksam

RelatedPosts

Kamfanin Sin Ya Shiga Kasuwar Siminti ta Najeriya Ta Hanyar Siyan Lafarge Africa Kan Dala Biliyan 1
KASUWANCI

Kamfanin Sin Ya Shiga Kasuwar Siminti ta Najeriya Ta Hanyar Siyan Lafarge Africa Kan Dala Biliyan 1

by Khadija Maitaya
July 10, 2026
Yadda Mazauna Unguwar Gayawa Dake Karamar Hukumar Ungogo A Jihar Kano Suka Gudanar Da Zanga-zanga Akan Rashin Kyawun Hanyayinsu
KASUWANCI

GA SAKON JAJENTAWA SAKAMAKON IFTILA’IL GOBARA

by aksam
February 16, 2026
Mai Yankan Farce  Da Yake  Samun Dubu Dari Uku  Duk Wata A Garin Abuja
KASUWANCI

Mai Yankan Farce Da Yake Samun Dubu Dari Uku Duk Wata A Garin Abuja

by aksam
January 18, 2026
Kimanin Dalibai 1000 Ne Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Kaduna Rt. Hon Yusuf Dahiru Liman Ya Biyawa Kudin Jarrabawar NECO
KASUWANCI

Kasar Saudiyya Ta Hana Sheikh Gummi Shiga Ƙasar Domin Aikin Hajji 

by aksam
May 26, 2025

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Discovering the Most Engaging Slots at Mega casino

April 21, 2025
Da ɗumi-ɗumi Hukumar alhazai ta ƙasa ta ƙara kuɗin aikin hajjin bana

Da ɗumi-ɗumi Hukumar alhazai ta ƙasa ta ƙara kuɗin aikin hajjin bana

May 13, 2023
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media