• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

‘Yan Bindiga Sun Sace Basarake Da ‘Yayansa A Jihar Kebbi

aksam by aksam
October 7, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home TSARO
ADVERTISEMENT
466
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Daga Hassan Umar Gwammaja

Wani mummunan hari da wasu ‘yan bindiga suka kai a kauyen Kanya da ke karamar hukumar Danko/Wasagu a Jihar Kebbi, ya yi sanadin mutuwar mutum daya, kana uku suka jikkata.

RelatedPosts

Rundunar Sojin Najeriya Ta Yi Nasarar Ceto Matar Marigayi Janar Rabe Abubakar Daga Hannun Masu Garkuwa Da Mutane

Jami’an EFCC Sun Cafke Jami’in Tsaro Kan Zargin Safarar Zinaren Naira Biliyan 4.4 A Kano

Rasha Na Kara Amfani da Aljeriya a Matsayin Cibiyar Ayyukan Sojinta a Afirka

Har ila yau, sun yi awon gaba da wasu mutane takwas, tare da basaraken Garin, Alhaji Isah Daya. An kai harin ne da tsakar dare a ranar Asabar.

Rahotanni sun ce ‘yan bindigar sun kai farmaki kauyen ne inda suka kashe Sherrif Alhaji Almu, tare da jikkata wasu mutane uku da ke kwace a asibiti a halin yanzu.

Jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yansandan jihar Kebbi, SP Nafui Abubakar, ya tabbatar da faruwar harin. Ya bayyana cewa, rundunar hadin gwiwa ta jami’an tsaro karkashin jagorancin ‘yansanda ta kaddamar da aikin ceto mutanen da aka sace tare da tabbatar da cewa ta cafke wadanda suka aikata laifin.

“Gwamnatin jihar Kebbi ta samar da kayan aikin da suka dace don yakar ‘yan bindiga a yankunan da abin ya shafa, musamman masarautar Zuru,” in ji SP Nafi’u Abubakar.

Wannan lamari dai ya biyo bayan wani hari da wasu ‘yan bindiga dauke da makamai suka kai a karamar hukumar Suru, inda aka kashe shugaban jam’iyyar APC, tare da yin garkuwa da mutum daya a kauyen Matseri da ke karamar hukumar Bunza a cikin makon da ya gabata.

Share186Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Ba Zai Yiwu A Siyar Da Litar Mai Kasa Da Naira 1,350 Ba A Najeriya:- NNPCL

Next Post

Gidan Talabijin Na Qausain Ya Nada Fitaccen Jarumin Fina-Finan Kannywood Adam A. Zango A Matsayin Darakta Janar

aksam

aksam

RelatedPosts

Rundunar  Sojin Najeriya Ta Yi Nasarar Ceto Matar Marigayi Janar Rabe Abubakar Daga Hannun Masu Garkuwa Da Mutane
TSARO

Rundunar Sojin Najeriya Ta Yi Nasarar Ceto Matar Marigayi Janar Rabe Abubakar Daga Hannun Masu Garkuwa Da Mutane

by aksam
June 16, 2026
NDLEA Ta Kama Mutane 6, Ta Rushe Maboyar Miyagun Kwayoyi a BUK Old Site Kano
TSARO

Jami’an EFCC Sun Cafke Jami’in Tsaro Kan Zargin Safarar Zinaren Naira Biliyan 4.4 A Kano

by aksam
June 13, 2026
Rasha Na Kara Amfani da Aljeriya a Matsayin Cibiyar Ayyukan Sojinta a Afirka
TSARO

Rasha Na Kara Amfani da Aljeriya a Matsayin Cibiyar Ayyukan Sojinta a Afirka

by Khadija Maitaya
June 6, 2026
Hukumar Civil Defense Ta Kori Ma’aikatan Ta Na Sa-Kai Su Biyar A Jihar Kano
TSARO

Hukumar Civil Defense Ta Kori Ma’aikatan Ta Na Sa-Kai Su Biyar A Jihar Kano

by aksam
June 2, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Tinibu ya magantu gameda yunkurin yi masa juyin mulki

Tinubu ya bayar da umarnin buɗe iyakokin Najeriya da Nijar

March 13, 2024

Perspectivas y Evaluaciones del Mercado de Casinos en Línea en 2023: Un Análisis Estratégico

April 21, 2025
ADVERTISEMENT

Trending.

Mu Na Gayyatar  ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

Mu Na Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

June 12, 2026
An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 1, 2026
The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

June 1, 2026
Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da  Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma  A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 5, 2026
Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

June 15, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media