• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Yadda Yawan bayar da tallafi, kungiyar Dorayi Yamadaw ta sami yabo na musamman

aksam by aksam
February 23, 2024
Reading Time: 2 mins read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
477
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

An yabawa Gidauniyar ba da tallafi da taimako ta Lafiya Sak dangane da tallafi da taimako da take baiwa Alumma a fadin jihar Kano,Musamman a fannin kiwan lafiya.

Shugaban Kungiyar Matasan Unguwar Dorayi yamadawa kuma, Dankishin kasa Aminu Abdullahi Bello Bayero ne ya yi yabon a lokacin da yake zantawa da manema labarai a yankin Karamar Hukumar Gwale.

RelatedPosts

Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf Ya Sanya Ranar Talata 05 GA watan Mayu 2026, A Matsayin Ranar Da Zai Jagoranci Rantsar Da Murtala Sule Garo A Matsayin Mataimakin Gwamnan

Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano

NDLEA Ta Kama Mutane 6, Ta Rushe Maboyar Miyagun Kwayoyi a BUK Old Site Kano

Aminu Abdullahi Bayero yace,a matsayinsu na Kungiyar Matasan Unguwar Dorayi suna yawan ziyartar Asibitocin dake jihar nan domin ba da tasu Gudunmawar Wanda a nan ne suka ji Alumma da marasa lafiya na yabon Shugaban Gidauniyar Dr.Zaharadden Adam Zakirai akan yawan tallafin da yake bayarwa a Asibitoci.

Aminu Abdullahi Bayero, yace hakan ta sanya suka ga dacewar su yabawa wannan Bawan Allah domin kara masa kaimi da karsashi da kuma,sanyawa sauran yanuwa da masu hannu da Shuni Sha’awar aiwatar da irin wannan ayyukan Alkairi ga masu bukatar taimako.

Shugaban ya bayyana cewa, Akwai bukatar Gwamnati da masu hannu da shuni su rika baiwa irin wadannan Gidauniya tambobin yabo domin kara musu kwarin gwiwa akan ayyukan tallafi da taimako da suke gudanarwa daga lokaci zuwa lokaci.

Yace, Dr. Zaharaddeen Wanda shine Shugaban Gidauniyar Lafiya Sak,yana ba da gagarumar gudunmawa a fannonin kiwan lafiya da Asibitocin dake fadin jihar nan da suka hadar da Asibitin Murtala da Asibitin Abdullahi wase da Asibitin Dala da sauran Asibitocin dake jihar kano.

Haka zalika,Aminu Abdullahi Bayero, ya yi kira ga Gwamnatin jihar kano da Kungiyoyin tallafawa Alumma da masu hannu da shuni da su kasance masu taimakawa marasa lafiya da masu bukata ta musamman da masu karamin karfi duba da halin matsin Rayuwa da Alummar kasar nan suka tsinci Kansu a ciki.

Daga karshe Shugaban Kungiyar Matasan Unguwar ta Dorayi ya godewa Shugaban Gidauniyar Lafiya Sak, Dr. Zaharaddeen Adam Zakirai,bisa wannan gagarumar gudunmawa da yake yi ta fannoni da dama domin taimakawa marasa lafiya da masu karamin karfi domin inganta rayuwarsu yadda ya kamata.

Share191Tweet119SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

CBN ya yiwa yan Najeriya wani babban albishir gameda Dala

Next Post

ECOWAS Ta Dage Takunkumin Da Ta Kakaba Wa Nijar, Mali, Guine

aksam

aksam

RelatedPosts

Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf Ya Sanya Ranar Talata 05 GA watan Mayu 2026, A Matsayin Ranar Da Zai Jagoranci Rantsar Da Murtala Sule Garo A Matsayin Mataimakin Gwamnan
LABARAI

Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf Ya Sanya Ranar Talata 05 GA watan Mayu 2026, A Matsayin Ranar Da Zai Jagoranci Rantsar Da Murtala Sule Garo A Matsayin Mataimakin Gwamnan

by aksam
May 4, 2026
Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano
LABARAI

Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano

by aksam
May 4, 2026
NDLEA Ta Kama Mutane 6, Ta Rushe Maboyar Miyagun Kwayoyi a BUK Old Site Kano
LABARAI

NDLEA Ta Kama Mutane 6, Ta Rushe Maboyar Miyagun Kwayoyi a BUK Old Site Kano

by Khadija Maitaya
May 4, 2026
Tsohon Dan Takarar Shugaban Kasa A  Jam’iyyar Labour Party, Peter Obi, Ya Sanar Da Ficewarsa Daga  Jam’iyyar Haɗaka Ya ADC
LABARAI

Tsohon Dan Takarar Shugaban Kasa A Jam’iyyar Labour Party, Peter Obi, Ya Sanar Da Ficewarsa Daga Jam’iyyar Haɗaka Ya ADC

by aksam
May 3, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Yadda yan sanda sun yi batakashi da yan taadda a wata jihar kudu

Adaidai Lokacin Zange-Zanger Lumana :- ‘Yan Sanda Sun Tarwatsa Wasu Matasa Da Suke Yunkurin Fasha Shagunan

August 1, 2024
Gwamnatin Jihar Kano ‘Ba Za Ta Yi Katsalandan A Shari’ar Da Ake Yi Wa Murja Kunya Ba

Gwamnatin Jihar Kano ‘Ba Za Ta Yi Katsalandan A Shari’ar Da Ake Yi Wa Murja Kunya Ba

February 19, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano

Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano

May 4, 2026
Mu Na Gayyatar  ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Comr.  Usaini Sani Adamu !!!

Mu Na Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Comr. Usaini Sani Adamu !!!

April 24, 2026
Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Umar SA’ID

Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Umar SA’ID

April 20, 2026
Muna Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Daurin Auren;- UMAR SA’ID

Muna Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Daurin Auren;- UMAR SA’ID

April 17, 2026
Atiku, Kwankwaso , Obi Sun Jagoranci Zanga-Zanga A Babban Birnin Tarayya Abuja

Atiku, Kwankwaso , Obi Sun Jagoranci Zanga-Zanga A Babban Birnin Tarayya Abuja

April 8, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media