• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Yadda Shugabancin tashar Kano line ke fafutuka wajen gamsar da abokan huldar sa

aksam by aksam
November 16, 2023
Reading Time: 2 mins read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Gwamnatin jihar kano ta sha alwashin Kawo Managartan Shirye Shirye domin Kara bunkasa harkokin Sufuri a jihar kano, domin yin gogayya da sauran jihohin kasar nan.

Maitaimakin Shugaban Hukumar Sufuri ta kano line, Injiniya Abubakar Saddik ne ya bayyana haka a lokacin da yake ganawa da manema labarai a ofishinsa dake Hukumar anan kano.

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Injiniya Abubakar Saddik,yace, da zuwansa wannan Hukuma ya samu matsaloli da dama da suka hadar da,Rashin motoci akan hanya sakamakon, lalacewa da suka yi,Amma yanzu, duk an gyara wasu da dama.

Ya kuma bayyana cewa, Da zuwansa ya samu matsaloli na Rashin biyan alwashin Ma’aikata akan lokaci,Wanda shi ma ya kau da wannan matsala.

Eng.Abubakar ya jaddada cewa,yanzu haka,Hukumar za ta bijiro da wasu hanyoyin samun kudaden shiga ta amfani da zamani domin nuna irin ci gaban da Hukumar ta samu cikin kankanin lokaci,inda kuma, yace, Shugabancinsa zai Samar da guraren kwanar baki a cikin Tashar kano line, ta yadda Fasinjoji za su ji dadin kasanwarsu baki komai dare da kara Samar da fitilu masu amfani da hasken Rana domin samun ingantaccen tsaro a tashar.

Abubakar Saddik ya bayyana cewa, yana da kyakyawan yakini Gwamnatin jihar kano, karkashin jagorancin Injiniya Abba Kabir Yusuf,za ta cika Alkawarin da tayi na bunkasa harkokin Sufuri, Wanda ko daga kasafin kudi na Shekarar 2023,akwai yiyuwar bunkasa harkokin Sufuri na jihar kano, domin jihar ta yi gogayya kafada da kafada da sauran takwarorinta jihohi.

Haka zalika,Mataimakin Shugaban Hukumar Sufuri ta kano line, ya bukaci hadin kan Ma’aikatan Hukumar da kamfanoni da kungiyoyi da alummar jihar kano, da su baiwa Shugabancin Hukumar hadin kai da gayan bayan da suka kamata domin samun Nasarar ciyar da harkokin Sufuri gaba.

Yace, Gwamnatin jihar kano, ta himmatu wajen ganin ta bunkasa kowanne fanni, Wanda hakan ne ta sanya Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya bashi Jan ragamar wannan Hukumar ta kano line, inda yace, hakan ba zai yiyu ba,sai da hadin kan Alummar jihar kano da Ma’aikatan Hukumar.

Daga karshe Shugaban ya yabawa Gwamnan jihar kano, Abba Kabir Yusuf, bisa dama daya shi na Shugabantar Hukumar domin wannan ba karamar Nasara bace.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Yanzu-yanzu, NLC da kawar ta TUC sun janye yajin aiki a fadin Nageriya

Next Post

An Bayyana Cutar Ciwon Suga Amatsayin Abun Da Yake; Karuwa A Cikin Al’umma

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta sanar da Jadawalin yakin neman zaben shekarar 2027

Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa INEC,ya tabbatar wa ‘yan kasar nan cewa kuri’unsu zasuyi tasiri a babban zabe mai zuwa

July 24, 2026
Yadda jajircewa tasa wani jami’in bijilanti zama kwamanda a wata karamar hukuma.

Yadda jajircewa tasa wani jami’in bijilanti zama kwamanda a wata karamar hukuma.

November 8, 2023
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

August 23, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media