• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Yadda Tattalin Arzikin Ƙasar China ya sami tagomashi da kaso 6.8% a Rabin shekara

aksam by aksam
July 15, 2025
Reading Time: 1 min read
0
Home Uncategorized
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Hukumar kididdiga ta kasar Sin ta gabatar da alkaluman tattalin arzikin kasar na rabin farko na shekarar bana a yau Talata, inda mataimakin hukumar Sheng Laiyun ya ce, a wa’adin watannin shida, Sin ta aiwatar da manufofi daga manyan fannoni yadda ya kamata, tattalin arzikin kasar ya samu karuwa ba tare da tangarda ba, duk da kalubaloli da mawuyancin halin da ake fuskanta.

An yi kididdigar cewa, yawan GDPn a rabin farko na shekarar bana ya kai fiye da kudin Sin Yuan biliyan 66053, kwatankwacin dalar Amurka biliyan 9207, wanda ya karu da kashi 5.3% kan na makamancin lokaci na bara.

RelatedPosts

Irin Yadda Aka Gudanar Da Zagayen Mauludn Tunawa Ga Ranar Da Aka Haifi Annabi Muhammadu SWA A Garin Nkawkawo

Kasar Ghana Ta Bayyana Shirinta Na ƙara Samar Da Wutar Lantarki Domin Sayarwa Najeriya Da Sauran ƙasashen Yammacin Afirka

Hukumar Kashe Gobara Ta Jihar Kano Ta Dakile Wata Gobara A Rano

Alkaluma sun kuma nuna cewa, a wa’adin rabin shekarar ban, yawan kudin dake shafar bangaren sayar da kayayyakin masarufi ya karu da kashi 5% bisa na makamancin lokacin bara, adadin dake bayyana karfin sayayya na kasar. Ban da wannan kuma, a rabin farko na shekarar ta bana, yawan kudaden da daidaikun jama’ar Sin ke iya kashewa ya karu da kashi 5.3%.

Dadin dadawa, matsakaicin mizanin yawan rashin aikin yi a birane da garuruwa ya kai kashi 5.2%. Kana, a watan Yuni da ya shude, karuwar darajar masana’antun kasar Sin ta kai kashi 6.8% kan na makamancin lokacin na bara.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya umarci a yo ƙasa-ƙasa da tutar Najeriya don nuna girmamawa ga Marigayi tsohon shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari.

Next Post

‘Yan Sanda Sun Bayyana Matsayinsu Kan Zanga-Zangar Tsofaffin Jami’ai Masu Neman Fansho

aksam

aksam

RelatedPosts

Irin Yadda Aka Gudanar Da Zagayen Mauludn Tunawa Ga Ranar Da Aka Haifi  Annabi Muhammadu SWA  A Garin Nkawkawo
Uncategorized

Irin Yadda Aka Gudanar Da Zagayen Mauludn Tunawa Ga Ranar Da Aka Haifi Annabi Muhammadu SWA A Garin Nkawkawo

by aksam
September 1, 2026
Kasar Ghana Ta Bayyana Shirinta Na ƙara Samar Da Wutar Lantarki Domin Sayarwa Najeriya Da Sauran ƙasashen Yammacin Afirka
Uncategorized

Kasar Ghana Ta Bayyana Shirinta Na ƙara Samar Da Wutar Lantarki Domin Sayarwa Najeriya Da Sauran ƙasashen Yammacin Afirka

by aksam
August 26, 2026
Hukumar Kashe Gobara Ta Jihar Kano Ta Dakile Wata Gobara A Rano
Uncategorized

Hukumar Kashe Gobara Ta Jihar Kano Ta Dakile Wata Gobara A Rano

by aksam
August 26, 2026
Gwajin DNA: Kashi 23.6% Na Gwaje-Gwajen Uba A Najeriya Sun Nuna Rashin Daidaito
Uncategorized

Gwajin DNA: Kashi 23.6% Na Gwaje-Gwajen Uba A Najeriya Sun Nuna Rashin Daidaito

by aksam
August 25, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Yan Majalisar wakilai sun bayyana dalilansu na ware wa kan su kudin siyan mototi

Yan Majalisar wakilai sun bayyana dalilansu na ware wa kan su kudin siyan mototi

October 16, 2023
Yadda kwamarad MB Muhammad yayi tagomashi ga wanda ya Yi garkuwa da shi Bayan sun haɗu a masallaci

Yadda kwamarad MB Muhammad yayi tagomashi ga wanda ya Yi garkuwa da shi Bayan sun haɗu a masallaci

April 28, 2025
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

August 7, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media