• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Wani masoyin Dacta Nasiru Gawuna ya fadi nagarta da fa’idodin da kanawa zasu samu Idan yayi nasara a gaba

aksam by aksam
October 10, 2023
Reading Time: 2 mins read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
477
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Jigo kuma mai fafitukar rajin Dr.Nasuru Yusuf Gawuna yayi Nasara a kotun Daukaka Kara,Ya zama dawwamamme kuma,Halastaccen Gwamnan jihar kano, Alh.Usaini Gama,ya bayyana cewa, Nasuru Yusuf Gawuna shine Gwamnan jihar kano kamar yadda Kotu ta Sanar.

Alh Usaini Gama ya bayyana haka ne a lokacin da yake zantawa da manema labarai dangane da yadda wasu Abokanan burmin siyasa suke ta sukan gwanin nasa wato,Dr.Nasuru Yusuf Gawuna.

RelatedPosts

Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf Ya Sanya Ranar Talata 05 GA watan Mayu 2026, A Matsayin Ranar Da Zai Jagoranci Rantsar Da Murtala Sule Garo A Matsayin Mataimakin Gwamnan

Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano

NDLEA Ta Kama Mutane 6, Ta Rushe Maboyar Miyagun Kwayoyi a BUK Old Site Kano

Usaini Gama yace,Dr.Nasuru Yusuf Gawuna, Shine Wanda ya lashe zaben Gwamnan da aka yi,Sai dai wasu marasa kishin jihar kano, suka nemi yi masa magudi ta hanyar Aringizon kuri’u sama da dubu Dari da sitti,(16000)Sai dai ta ‘yan magana dake cewa:Biri yana ganinka mai ‘jar’ koma.

Wannan ce,ta sanya Usaini Gama ya ga dacewar ya mayar da martani ga masu kushe masa gwaninsa Saboda yadda wasu suke masa Hassada batare da ya mayar musu martani ba.

Usaini Gama yayi kira garesu da su zo su marawa Dr.Nasuru Yusuf Gawuna baya domin a ciyar da jihar kano da Alumma gaba,kasancewar ya rike mukamai da dama tun daga Shugaban Karamar Hukumar Nassarawa zuwa Kwamishina har ya zuwa Mataimakin Gwamna,Wanda ga shi yanzu ya zama tabbataccen Gwamnan jihar kano domin shi kotu ta tabbatar a matsayin Gwamna.

Yace, lokaci ya yi da yakamata ‘Yan’adawa su hakura da yin kiyayya da hassada da kushe ga mai rabo domin kuwa Dr.Nasuru Yusuf Gawuna yin Allah ne ba na mutum ba.

Haka Zalika Alh.Usaini Gama ya bukaci kungiyoyin Yankasuwa da na Dalibai da Alummar jihar kano da sauran ‘yanjamiyyar (APC)da su ci gaba da gudanar da add’u’oi yadda suka Saba a kodayaushe domin Insha Allahu Dr. Nasuru Yusuf Gawuna shine Gwamnan jihar kano koina ne.

A don haka yake kira ga masu fafutukar daukaka kara cewa,Mai gaskiya kar ya ji tsoron hassada balantana keta a cewar,Alh. Usaini Gama Dr.Nasuru Yusuf Gawuna shine Amsa ga kanawan Dabo.

Ibrahim sani gama pyramid radio.

Share191Tweet119SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Yadda kungiyar masu sana’ar siyar da littattafai ta koka da makarantu masu zaman kansu

Next Post

Wasu daga cikin nasarorin da palastinawa ke samu akan yahudawan Israela

aksam

aksam

RelatedPosts

Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf Ya Sanya Ranar Talata 05 GA watan Mayu 2026, A Matsayin Ranar Da Zai Jagoranci Rantsar Da Murtala Sule Garo A Matsayin Mataimakin Gwamnan
LABARAI

Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf Ya Sanya Ranar Talata 05 GA watan Mayu 2026, A Matsayin Ranar Da Zai Jagoranci Rantsar Da Murtala Sule Garo A Matsayin Mataimakin Gwamnan

by aksam
May 4, 2026
Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano
LABARAI

Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano

by aksam
May 4, 2026
NDLEA Ta Kama Mutane 6, Ta Rushe Maboyar Miyagun Kwayoyi a BUK Old Site Kano
LABARAI

NDLEA Ta Kama Mutane 6, Ta Rushe Maboyar Miyagun Kwayoyi a BUK Old Site Kano

by Khadija Maitaya
May 4, 2026
Tsohon Dan Takarar Shugaban Kasa A  Jam’iyyar Labour Party, Peter Obi, Ya Sanar Da Ficewarsa Daga  Jam’iyyar Haɗaka Ya ADC
LABARAI

Tsohon Dan Takarar Shugaban Kasa A Jam’iyyar Labour Party, Peter Obi, Ya Sanar Da Ficewarsa Daga Jam’iyyar Haɗaka Ya ADC

by aksam
May 3, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Il Mercato delle Slot Machine Online: Innovazioni, Sicurezza e Tendenze

April 21, 2025
Hadakar kungiyoyi 15 masu goyon bayan Tinubu sun bukaci a binciki Karamin Ministan tsaro

Hadakar kungiyoyi 15 masu goyon bayan Tinubu sun bukaci a binciki Karamin Ministan tsaro

July 30, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Mu Na Gayyatar  ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Comr.  Usaini Sani Adamu !!!

Mu Na Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Comr. Usaini Sani Adamu !!!

April 24, 2026
Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Umar SA’ID

Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Umar SA’ID

April 20, 2026
Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano

Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano

May 4, 2026
Muna Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Daurin Auren;- UMAR SA’ID

Muna Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Daurin Auren;- UMAR SA’ID

April 17, 2026
Atiku, Kwankwaso , Obi Sun Jagoranci Zanga-Zanga A Babban Birnin Tarayya Abuja

Atiku, Kwankwaso , Obi Sun Jagoranci Zanga-Zanga A Babban Birnin Tarayya Abuja

April 8, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media