• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Yadda kungiyar masu sana’ar siyar da littattafai ta koka da makarantu masu zaman kansu

aksam by aksam
October 9, 2023
Reading Time: 2 mins read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
466
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Kungiyar masu sana’ar siyar da littafai ta jihar kano,ta koka da yadda wasu makarantu masu zaman Kansu suke hada da wasu kananan kamfanoni marasa rijista da Gwamnati wajen Samar da littafai da babu su a kasuwanni tare da tursasa iyayen yara su siyesu komai tsadarsu a fadin jihar kano.

Jami’in hulda da jama,a na kungiyar a kasuwar Sabon gari Kwamared Umar Musa Gama ne yayi koken a lokacin da kungiyar ta gudanar da taron manema Labarai a nan jihar kano.

RelatedPosts

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa ƴar Tik-tok Dake Unguwar Ɗanbare A Jihar Kano

Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro

Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka

Yace,kungiyar masu siyar da littafai ta jihar kano, ba za ta zuba ido ba,irin wannan katobara tana faruwa a jihar kano ba,saboda hakan zai kara gurgunta harkokin ilimi a jihar nan.

Yace, duk da kiraye kirayen da iyayen yara suke yi dangane da wannan lamari, Amma hakan bata sauya zani ba,domin iyayen yara suna fuskantar kalubale duk da matsin rayuwar da Alummar suke ciki.

Wata mata da ‘ya’yenta suke zuwa makarantu masu zaman Kansu, Hajiya ummi yakasai, ta bayyana damuwarta akan wahalar da take fuskanta,musamman wajen Neman littafan da aka rubutowa ‘ya,yanta ta fannin tsada da wahalar samunsu a kasuwanni.

Tace,saboda sun yi wahalar samu dole iyayen yara suke komawa makarantun domin siyansu a cikin tsada domin ganin sun sauke Nauyin daya rataya akansu,saboda babu yadda za su yi.

Sai dai mun tuntubi Shugaban Kungiyar makarantu masu zaman Kansu, Injiniya Adamu Aliyu,dangane da wannan lamari,yace,bashi da damar yin magana akan zarge-zargen da ake yiwa masu na boye littafai domin gallazawa iyayen yara.

Idon za,a iya tunawa,maitaimakawa Gwamna kano,a fannin makarantu masu zaman Kansu, Baba Umar,yana ta zagaye zuwa makarantu masu zaman Kansu domin ganewa idonsa akan wadan nan zarge zarge da ake yiwa makarantun.

Haka zalika,Baba Umar,ya sha Alwashin kawo karshen irin wadan nan matsalolin da suke faruwa a fannin harkokin ilimi a jihar kano, Wanda yana daga cikin Abubuwan suke durkusar da ilimi da kuma, hana ‘Ya’yan Talakawa karatu.

Ibrahim sani gama pyramid radio.

Share186Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Yadda kungiyar masu noman Alkama ta yaba wa shirin gwamnatin tarayya

Next Post

Wani masoyin Dacta Nasiru Gawuna ya fadi nagarta da fa’idodin da kanawa zasu samu Idan yayi nasara a gaba

aksam

aksam

RelatedPosts

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa  ƴar Tik-tok  Dake Unguwar  Ɗanbare A Jihar Kano
LABARAI

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa ƴar Tik-tok Dake Unguwar Ɗanbare A Jihar Kano

by aksam
June 20, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro

by Khadija Maitaya
June 19, 2026
Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka
LABARAI

Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka

by Khadija Maitaya
June 16, 2026
China Ta Soke Darussa 12,000 na Jami’o’i Domin Shirin Zamani na AI
LABARAI

China Ta Soke Darussa 12,000 na Jami’o’i Domin Shirin Zamani na AI

by Khadija Maitaya
June 14, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

MUNA GAYYATAR  KU-WA-DA-KU-WA

MUNA GAYYATAR KU-WA-DA-KU-WA

April 12, 2024
Majalisar wakilai ta soki salon yaki da ta’addanci da ake bi a Najeriya

Majalisar wakilai ta soki salon yaki da ta’addanci da ake bi a Najeriya

June 7, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Mu Na Gayyatar  ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

Mu Na Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

June 12, 2026
An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 1, 2026
The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

June 1, 2026
Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da  Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma  A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 5, 2026
Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

June 15, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media