• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Majalisar wakilai ta soki salon yaki da ta’addanci da ake bi a Najeriya

aksam by aksam
June 7, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Yan majalisar wakilan Najeriya da suka fito daga arewa maso yammacin ƙasar, sun bukaci gwamnatin tarayya da hukumomin tsaron kasar su sauya salon yadda suke tunkarar matsalar tsaro a yankin.

‘Yan majalisar sun ce duk da cewar bangarorin da ke yaki da matsalar tsaron na aiki tare, amma akwai bukatar samun fahimtar juna musamman a bangaren gwamnoni da tarayya don ganin an ci nasara a yaki da ‘yan bindigar da suka addabi yankin.

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Hon. Aminu Sani Jaji, na daga cikin ‘yan majalisar yankin da suka gudanar da taro a kan wannan bukata a Abuja babban birnin tarayar kasar, kuma a tattaunawarsa da BBC ya ce, yankin arewa maso yamma shi ne ya fi yawan al’umma da kuma fuskantar matsalar tsaro a yanzu gashi kuma anan ne aka fi noma.

Ya ce,”Babban abin da ya damemu shi ne yadda matsalar tsaro ta rage yadda ake noma a wannan yanki namu, abin da ake nomawa ada kafin matsalar tsaro a yanzu ko kwatansa ba a nomawa saboda akwai wurare da dama da ba a nomanma kwata-kwata.”

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Dalilan Kungiyar Kwadago na janye yajin aiki

Next Post

Rikicin sarauta: Yanzu haka wata babbar kotun tarayya na sauraron karar da Aminu Ado ya shigar

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Yaƙi da Rashin tarbiyya, Gwamnan Niger ya saka dokoki 10 masu zafi ga yan siyasa da masu siyar da Kayan maye

Yaƙi da Rashin tarbiyya, Gwamnan Niger ya saka dokoki 10 masu zafi ga yan siyasa da masu siyar da Kayan maye

April 23, 2025

Reseñando los Juegos de Lotería en Noodlespin Casino

April 22, 2025
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

August 7, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media