• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Ukraine ta Nemi Tallafin NATO Bayan da Rasha ta Kai Mata Hari da Makamin Oreshnik

aksam by aksam
January 9, 2026
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Ƙasar Ukraine, ta yi kira ga ƙawayenta da su ƙara matsin lamba kan Rasha bayan Moscow ta yi amfani da sabon makami mai linzami da ta ƙera wajen kai hare-hare a yammacin Ukraine.

A ranar Juma’a, Rasha ta ce ta yi amfani da makami Mai linzami na Oreshnik a cikin jerin hare-haren da aka kai da daddare kan biranen Kyiv da Lviv a yammacin Ukraine. Kyiv ta bayyana amfani da wannan makami kusa da iyakar Tarayyar Turai da NATO a matsayin babbar barazana ga tsaron Turai.

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Ma’aikatar Tsaron Rasha ta ce sojojin ƙasar sun yi amfani da sabon makamin mai matsakaicin zango tare da daruruwan wasu makamai a hare-haren, wanda a cewar Ukraine ya yi sanadin mutuwar mutane huɗu tare da jikkata aƙalla 22 a babban birnin ƙasar.

Haka kuma Rasha ta kai hari kan muhimman gine-ginen ababen more rayuwa a birnin Lviv ta amfani da wani makami mai linzami da ba a tantance nau’insa ba, kamar yadda Magajin Garin Lviv, Andriy Sadovyi, ya bayyana.

Daga bisani Rundunar Sojin Sama ta Ukraine ta ce makamin ya yi tafiya da saurin kilomita 13,000 a cikin sa’a guda (fiye da mil 8,000 a awa), kuma ana ci gaba da bincike domin gano ainihin nau’in rokar da aka yi amfani da ita.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Hukumar Kashe Gobara Ta Tabbatar Da Ceto Gawar Mutane Biyu Da Suka Faɗa Cikin Rijiyoyi A Yankin Karamar Hukumar Madobi a jihar Kano

Next Post

Pantami Ya Ƙaryata Labarin Auren Aisha Buhari Inda Yace “Aisha Buhari Uwa Ce A Gare Mu”

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Il quadro attuale del mercato dei casinò online in Italia: innovazione, regolamentazione e prospettive future

April 23, 2025
Yanzu-yanzu, Ƙasar Burkina faso ta haramta Neman maza a faɗin ƙasar

Yanzu-yanzu, Ƙasar Burkina faso ta haramta Neman maza a faɗin ƙasar

September 2, 2025
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

August 7, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media