• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Ta tabbata Tinibu ba shi ya ci zabe ba Karanta kalaman shugaban INEC

aksam by aksam
March 6, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
472
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Shugaban hukumar zaɓe mai zaman kanta (INEC) na ƙasa, Farfesa Mahmud Yakubu na shan suka kan ayyana Bola Tinubu a matsayin wanda ya lashe zaɓen 2023.

Wannan suka da ake wa Yakubu na zuwa ne yayin da ƴan Najeriya ke fama da wahalhalun rayuwa da yunwa waɗanda ake ganin gwamnatin Tinubu ce ta kawo su.

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

yanzu kuma an fara yaɗa ikirarin cewa shugaban INEC ya fitar da wata sanarwa, wanda ta nuna nadamar ayyana Bola Tinubu a matsayin wanda ya samu nasara a zaɓen.

A sanarwan, an ce Yakubu ya ce ya yi da na-sanin gaggauta ba Tinubu nasara bayan ganin halin ƙuncin rayuwar da aka shiga a ƙasar nan.

Mafi yawan ƴan Najeriya a manhajar X suna ganin laifin shugaban INEC a wannan halin wahala da aka shiga karkashin mulkin Tinubu tun kafin ya cika shekara ɗaya.

A wani rahoto da Igbo Times Magazine ta wallafa, ya ce: ” Na yi saurin ayyana Tinubu a matsayin shugaban ƙasa, ban taɓa tsammanin ƴan Najeriya za su shiga wahala ba – Shugaban INEC.

Shugaban INEC ya bayyana nadamar saurin ayyana Tinubu a matsayin shugaban Najeriya bayan ganin wahalar da mutane ke ciki.

“Shugaban hukumar zaɓe INEC ya fitar da sanarwa mai nuna nadamar da ya yi da bayyana Bola Tinubu a matsayin shugaban ƙasa a Najeriya.”

Share189Tweet118SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Gwamnan Kano Ya Turawa Majalisar Dokoki Sunayen Kantomomi 44 Domin Tantancewa

Next Post

A Yau Ne Al’ummar Kasar Ghana Suke Bikin Samun ‘Yan Cin Kai Shekarau 67:- Daga Hannun Turawan England

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Na zo da kyawawan shirye _shirye da za su inganta rayuwar Direbobi: sabon shugaban kungiyar Direbobi

Na zo da kyawawan shirye _shirye da za su inganta rayuwar Direbobi: sabon shugaban kungiyar Direbobi

April 22, 2024
Faransa tayi abin da ta saba a kasar Haiti

Faransa tayi abin da ta saba a kasar Haiti

March 4, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

August 7, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media