• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Sule Lamido ya soki hadakar jam’iyar ADC ya Jadda zaman sa a PDP

aksam by aksam
July 23, 2025
Reading Time: 1 min read
0
Home Uncategorized
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido, ya yi watsi da ikirarin da ake na cewa yana shirin shiga jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) gamayyar jam’iyyar, yana mai jaddada cewa ya ci gaba da kasancewa a jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP domin haryanzu babu wani tsarin daya gamsu dashi a jam’iyyar ADC.

Da yake magana yayin tattaunawa da manema labarai a Kano ranar Talata, Lamido ya amince da kalubalen da jam’iyyar adawa ta PDP ke fuskanta a halin yanzu sai dai ya jaddada cewa shi ne mutum na karshe da zai shiga kawancen ADC.

RelatedPosts

Irin Yadda Aka Gudanar Da Zagayen Mauludn Tunawa Ga Ranar Da Aka Haifi Annabi Muhammadu SWA A Garin Nkawkawo

Kasar Ghana Ta Bayyana Shirinta Na ƙara Samar Da Wutar Lantarki Domin Sayarwa Najeriya Da Sauran ƙasashen Yammacin Afirka

Hukumar Kashe Gobara Ta Jihar Kano Ta Dakile Wata Gobara A Rano

Ya yi jawabi ne kan jita-jitar da ke nuna kasancewar sa a jam’iyyar ADC da kuma zargin goyon bayan takarar Peter Obi a cikin jam’iyyar.

A cewar Lamido, kamata ya yi kawancen siyasa ya kasance mai tushe bisa ingantattun ka’idoji, hadin kai, kwanciyar hankali, tsaro, da ci gaban kasa, ba wai wani buri na kashin kai, ko daukar fansa, ko buri na gajeren lokaci ba.

Ya bayyana damuwarsa cewa manufar hadakar jam’iyyar ADC a halin yanzu ta shafi buri ne na kashin kai maimakon hada kai ga al’ummar kasar gabanin zaben 2027.

Lamido, mamba a kwamitin amintattu na jam’iyyar PDP (BoT), ya jaddada kudirinsa na goyon bayan duk wani ɗan takara daga cikin jam’iyyar PDP ko a wajensa, wanda ya mayar da hankali wajen dawo da martabar Nijeriya da ta rasa, da kuma kawar da jam’iyya mai mulki daga mulki a 2027.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Kasafin kudin 2025/2026, Tinubu zai ciyo bashin Dala biliyon 21 da fam biliyon 4 da yon biliyon 15

Next Post

Yanzu-yanzu: Dan Jihar Filato ya zama shugaban Jam’iyar APC na kasa

aksam

aksam

RelatedPosts

Irin Yadda Aka Gudanar Da Zagayen Mauludn Tunawa Ga Ranar Da Aka Haifi  Annabi Muhammadu SWA  A Garin Nkawkawo
Uncategorized

Irin Yadda Aka Gudanar Da Zagayen Mauludn Tunawa Ga Ranar Da Aka Haifi Annabi Muhammadu SWA A Garin Nkawkawo

by aksam
September 1, 2026
Kasar Ghana Ta Bayyana Shirinta Na ƙara Samar Da Wutar Lantarki Domin Sayarwa Najeriya Da Sauran ƙasashen Yammacin Afirka
Uncategorized

Kasar Ghana Ta Bayyana Shirinta Na ƙara Samar Da Wutar Lantarki Domin Sayarwa Najeriya Da Sauran ƙasashen Yammacin Afirka

by aksam
August 26, 2026
Hukumar Kashe Gobara Ta Jihar Kano Ta Dakile Wata Gobara A Rano
Uncategorized

Hukumar Kashe Gobara Ta Jihar Kano Ta Dakile Wata Gobara A Rano

by aksam
August 26, 2026
Gwajin DNA: Kashi 23.6% Na Gwaje-Gwajen Uba A Najeriya Sun Nuna Rashin Daidaito
Uncategorized

Gwajin DNA: Kashi 23.6% Na Gwaje-Gwajen Uba A Najeriya Sun Nuna Rashin Daidaito

by aksam
August 25, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Yadda Atiku ya fara jin kamshin Nasara a kotun kararrakin zabe

Yadda Atiku ya fara jin kamshin Nasara a kotun kararrakin zabe

May 13, 2023
Shugaban ƙasa Bola Tinubu Ya Yi  Jimamin Rasuwar Mai Martaba Sarkin Zuru,  Alhaji Muhammadu Sami (Gomo II)

Shugaban ƙasa Bola Tinubu Ya Yi Jimamin Rasuwar Mai Martaba Sarkin Zuru, Alhaji Muhammadu Sami (Gomo II)

August 18, 2025
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

August 7, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media