• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa INEC,ya tabbatar wa ‘yan kasar nan cewa kuri’unsu zasuyi tasiri a babban zabe mai zuwa

Khadija Maitaya by Khadija Maitaya
July 24, 2026
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
466
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

24/07/2026

Daga Khadija Muhammad Maitaya

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Shugaban Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa INEC, Farfesa Joash Amupitan, ya tabbatar wa ‘yan kasar nan cewa ƙuri’unsu za su yi tasiri a babban zaɓen shekarar 2027.

Amupitan ya bayyana hakan ne a Juma’ar nan,yayin wata ziyarar girmamawa da ya kai wa tsohon Shugaban Ƙasa na Mulkin Soja kuma Shugaban Kwamitin Zaman Lafiya na Ƙasa, Janar Abdulsalami Abubakar mai ritaya a gidansa da ke Minna, a Jihar Neja.

Shugaban na INEC ya jagoranci tawagar da ta haɗa da Kwamishinonin Hukumar na Ƙasa da Sakataren Hukumar da daraktoci da masu ba shi shawara kan harkokin fasaha.

Amupitan ya bayyana Abdulsalami Abubakar a matsayin “uban dimokuraɗiyya a Najeriya,” yana mai cewa jagorancin da ya yi wajen miƙa mulki ga farar hula a shekarar 1999 ya zama wani muhimmin tarihi a tafiyar dimokuraɗiyyar ƙasar nan.

Ya ce hukumar INEC tana kallon tsohon shugaban ƙasar ba kawai a matsayin dattijon ƙasa ba, har ma a matsayin ginshiƙin goyon baya ga hukumar.

Haka kuma, ya yaba da rawar da Abdulsalami Abubakar ke takawa a matsayin Shugaban Kwamitin Zaman Lafiya na Ƙasa, yana mai cewa yarjejeniyar zaman lafiya da kwamitin ke shirya wa jam’iyyun siyasa tana da matuƙar tasiri wajen ƙarfafa ɗabi’a da zaman lafiya a tsarin siyasar kasar nan.

Share186Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Hukumar tace fina finai ta jahar Kano ta dakatar da wasan bayan taro da ake kira “After party da kuma hot challenge”a lokutan biki

Next Post

Thousands Of Lovers Will Be On Their Way To Celebrate The Maulid Of Sheikh Ahmad Tijjani (Rta) In The Land Of The Ocean ln Prang

Khadija Maitaya

Khadija Maitaya

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Amurka na shirin Amfani da GBU-57A/B Bom domin ruguza Makamashin nukiliya na Iran

Amurka na shirin Amfani da GBU-57A/B Bom domin ruguza Makamashin nukiliya na Iran

June 19, 2025
Dalilan SERAP na neman cikakken bayanin biliyan 100 daga gwamnan CBN

Dalilan SERAP na neman cikakken bayanin biliyan 100 daga gwamnan CBN

June 30, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

August 7, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media