“Duk wani Músulmî A Ko’ina Yake, Ko Yana son Maulidi Ko Bayason Maulidi, Ko Yana ƙin Maulidi Ko Yana Sukan Maulidi. Ranar Maulidi Mahimmiyar Rana Ce Ga Kowanne Músulmî, Kuma Kowanne Músulmî Yana Ganin Kima da Darajarta, Saidai Kowa Da Yadda Yake Nuna Murnarsa. Cewar Sheik Ibrahim Khalil.









