• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Gwamnatin kano ta yaba da Shirin AGILE

aksam by aksam
September 27, 2023
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
470
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Gwamnatin kano ta yabawa Shirin na AGILE

Gwamnatin jihar Kano ta yabawa Shirin nan na tallafawa ‘yan mata domin inganta harkokin iliminsu a makarantu Wanda a turance ake cewa adolescent girls initiative for leaning and empowerment (AGILE).

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Yaban ya fitone daga kwamishinan ilimi na Jihar Kano Wanda babban darakta dake ma’aikatan ilimi Mai kula da harkokin hadin gwiwa kungiyoyi da ma’aikatar ilimi malam salisu Idris ya wakilta a yayin Wani taro da Shirin na AGILE ya shirts a karamar hukumar Kabo domin wayar da Kai ga iyaye da ‘yan mata akan muhimmancin ilimin ‘ya mace ga Alumma.

Idris ya Kuma yabawa yadda Shirin ke kara-kaina wajen ganin yara mata sun koma makarantu domin sumun ilimin zamani

Shima a nasa jawabin jigo a cikin Shirin Dr.AuwalHalilu yace duk lokacin da ‘ya mace da samu ilimi dole ta bambanta da wace Bata da shi.

Dr.Hauwa Muhammad Gimba malam ce a jami’ar Bayero ta bayyana muhimmancin ilimi ga ‘ya mace a cikin Alumma ayau musamman yanayin da Duniya ke ciki a yau

Bar.Aisha Ismail malamace a Aminu Kano college of Islamic and legal studies ta bayyana cewar duk wata daukaka Bata yiyuwa sai da ilimi na addini da na zamani saboda haka wajibine ‘ya mace ta nemi ilimi.

Daga karshe Haj.Abu Umar ita ce Mai kula da harkokin wayar da Kai na Shirin AGILE ta ce Shirin na tallafawane wajen bayar da dukkanin abubuwa da ‘ya mace ke bukata wajen Samar da ilimi addini da na zamani ga ‘ya mace domin ta dogara da kanta.

Taron Shirin na AGILE ya samu halatar mutane da dama kama daga iyaye Maza da mata masu rike da madafan Iko a karamar hukumar Kabo

Share188Tweet118SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Yadda Ganduje ya fara karbar mubaya’a daga wasu mabiyan Kwankwaso

Next Post

Sheikh Ibrahim Khalil ya fadi matsayin kowanna musulmi akan Mauludi

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Baya ga barazanar tafiya yajin aiki ASUU ta ambaci wasu manyan abubuwa tara

May 15, 2024
Ministan Kuɗi Kuma Ministan Haɗa-hadar Tattalin Arziki na Najeriya, Wale Edun, Ya Yi Kira Da a Sake Fasalta Tsarin Tattalin Arzikin Duniya Gaba Daya

Ministan Kuɗi Kuma Ministan Haɗa-hadar Tattalin Arziki na Najeriya, Wale Edun, Ya Yi Kira Da a Sake Fasalta Tsarin Tattalin Arzikin Duniya Gaba Daya

February 9, 2026
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

August 23, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media