• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Sanatan APC ya caccaki Tinibu akan wasu dalilai masu muhimmanci

aksam by aksam
April 8, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Sanata Mohammed Ali Ndume, ya koka kan ƙarin kuɗin wutar lantarki da aka yi a baya-bayan nan.

Ya soki lokacin yin ƙarin yana mai cewa ƴan Najeriya har yanzu suna cikin shan wahalar cire tallafin man fetur, cewar rahoton jaridar Daily Trust.

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

A wata sanarwa da ya fitar a ranar Asabar, Ndume ya yi Allah-wadai da matakin, ya kuma buƙaci gwamnatin tarayya da ta sake duba halin da ƴan Najeriya ke ciki.

Ndume ya kuma soki rashin tuntubar majalisar tarayya wajen ɗaukar wannan matakin.

A kalamansa: yace “Akwai kuskure a lokacin da aka yi ƙarin. Ƴan Najeriya na fuskantar ƙalubale masu yawa.

Ƙara ɗora musu wannan nauyin ba adalci ba ne. “Har yanzu ƴan Najeriya ba su gama farfaɗowa daga cire tallafin man fetur a shekarar da ta gabata ba.

Ƴan Najeriya da dama na ji a jikinsu kan hakan. Kuskure ne yanzu a zo da wannan ƙarin a wannan lokacin. “Hauhawar farashin kayayyaki ya yi sama sosai.

Farashin abinci, magunguna, sufuri da kuɗaɗen makaranta ya yi tashin gwauron zabi. Ba adalci ba ne a ƙara wani nauyi a wannan lokacin.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Kungiyar matuka Akorikura ta magantu kan wani muhimmin lamari tsakaninta da gwamnati

Next Post

Bayan kammala shan ruwa da jakadun kasashen Duniya Tinibu ya fadi abin da yafi damun sa a Najeriya

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Shugaba Kasar Bola Ahmad Tinubu Ya Sha Alwashin Daukar Mataki Kan Waɗanda Suka Kashe Sarkin Gobir

Za Mu Ba Masu Sukar mu Tabarau Domin Ganin Ayyukan Da Muke:- Shugaba Tinubu

April 18, 2026

The Most Rewarding Slot Machines at lbspins casino

April 21, 2025
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media