• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Bayan kammala shan ruwa da jakadun kasashen Duniya Tinibu ya fadi abin da yafi damun sa a Najeriya

aksam by aksam
April 8, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Shugaban tarayyar Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya kara isar da bukatar samun zaman lafiya a sassan da suke fama da yake-yake musamman a Afrika da sauran nahiyoyin duniya baki daya.

Mr. Bola Ahmed Tinubu ya bukaci hakan ne a fadarsa dake birnin Abuja yayin buda baki da jakadun kasashen duniya da shugabannin kungiyoyin kasa da kasa, ya ce akwai bukatar shugabannin kasashe su karkatar da hankulansu wajen tabbatar da zaman lafiyar duniya baki daya.

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Shugaba Tinubu ya ce lokaci ya yi da ya kamata  shugabannin kasashe da kungiyoyin kasa da kasa na duniya su hada kan su tare da fito da wasu sahihan matakai na diplomasiyya da za su samar da mafita ta karshe wadda za ta dakile tasirin kungiyoyin ‘yan ta’adda da na masu tada kayar baya kana da rikice-rikien kabilanci da na addini.

Shugaban ya jaddada mahimmancin hakuri da juriya a matsayin manyan sinadaran samar da dauwamamen zaman lafiya da kwanciyar hankali a tsakanin al’ummar duniya, wanda hakan na daga cikin darasin watan azumin Ramadan.

“Na ji dadin kasancewar ku a nan, inda muke musayar bayanai a tsakanin mu, amma ya kamata a cikin zuciyarmu mu saka tausayi da jin kan marasa galihu wadanda ba su da wadata domin da su ne za mu hadu mu samar da zaman lafiya da kwanciyar hankali a duniya, ba za a taba samun wadatuwar tattalin arziki ba ba tare da zaman lafiya ba.”

Daga karshe shugaban na tarayyar Najeriya ya bukaci jakadun kasashen da su isar da sakonsa na zaman lafiya ga shugabannin kasashensu

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Sanatan APC ya caccaki Tinibu akan wasu dalilai masu muhimmanci

Next Post

Moon Sighting, Sultan gives order to look for crescent today Monday 8/4/2024

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Kungiyar Kwallon Kafa Ta Kasar Najeriya (Super Eagles) Ta Lallasa Takwararta  Ta Kasar Kamaru Da Ci 2 – 0 Babu Ko Daya;

Kungiyar Kwallon Kafa Ta Kasar Najeriya (Super Eagles) Ta Lallasa Takwararta Ta Kasar Kamaru Da Ci 2 – 0 Babu Ko Daya;

January 27, 2024
Kotun Daukaka Kara Dake Abuja Tabbatar Da Nasarar Zaben Gwamna  Bala Muhammed Na Jihar Bauchi

Yadda Gawuna Ya Sami Nasara A Kotun Daukaka Kara Dake Zamanta a Babban Birnin Tarayya Abuja

November 17, 2023
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media