• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Shugaba Tinubu ya jagoranci sulhunta Wike da Gwamna Fubara da ya gaji shi

aksam by aksam
December 18, 2023
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
469
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya sulhunta Ministan Abuja Nyesom Wike da gwamnan jihar Ribas, Siminalayi Fubara kan rashin jituwar da ta yi kamari a tsakanin su.

Tsagin Wike ya amince da janye duk wani shiri na tsige gwamnan daga kan kujerar sa.

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Tsagin gwamnan ya amince da janye duk wata shari’a da ya shigar gaban kotu.
Sannan bangarorin biyu sun amince da Shugabancin Amawhule a matsayin kakakin majalisar dokokin jihar Ribas, wanda kuma shine ya jagoranci yan majalisar nan 26 suka sauya sheka zuwa jam’iyyar APC daga PDP.

Kazalika Nyesom Wike da gwamna Fubara sun saka hannu kan Yarjejeniyar sulhu a gaban Shugaban Kasa, Bola Tinubu da Mataimakinsa Kashim Shettima da shugaban Ma’aikatan fadar Shugaban Kasa, Hon Femi Gbajabiamila da tsaffin gwamnonin Jihar biyu da kuma sarakunan gargajiya na jihar.

By ABDULMUMIN tsayawa

Share188Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Zan kamata adalci tsakanin Musulmai da kiristoci — gwamnan aduna

Next Post

Baya ga aikin samar da tsaro a kasa rundunar sojin Najeriya zata fara dauki ba dadi da masu fataucin Miyagun Kwayoyi

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Gwamnatin Jihar Kano ta Rufe Asusun Ma’aikatun ta

Bayan sauke wasu mukarraban sa, Gwamnan Kano ya nada manyan Malamai 46 a majalisar Shura.

December 13, 2024

Vergelijking van n1 casino met andere Nederlandse Online Casino’s

April 22, 2025
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

August 23, 2026
Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

August 7, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media