• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Rahoton yadda bom ya tashi da wasu a jihar Borno

Sy lawan by Sy lawan
January 28, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
466
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Wani bam da ya tashi ya kashe Almajirai huɗu da manyan mutane mutum biyu a ƙaramar hukumar Gubio dake jihar Borno.

Jaridar Daily Trust ta ce da yake tabbatar da faruwar lamarin, shugaban ƙaramar hukumar Gubio, Alhaji Mali Gubio, ya ce lamarin ya faru ne a wani ginin da ba a kammala ba da misalin ƙarfe 11:00 na safe, a ranar Asabar.

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Duk mutanen da abin ya shafa sun mutu don haka ba za mu iya sanin ainihin abin da ya faru ba, amma fashewar bam ne a wani gida da aka ajiye ƙarafa.

“An gano gawarwakin Almajirai huɗu da manya mutane mutum biyu, amma ba mu iya tantance gawarwakin manyan mutanen biyu ba da aka gano gawarsu a wurin ba, kuma babu wanda ya zo ɗaukarsu.

” Ya ce gwamnan jihar, Babagana Umara Zulum, ya hana jari-bola a jihar domin hana ɓarnatar da kayayyakin gwamnati a yankunan da ba kowa.

Ya ce mutane da yawa sun yi imanin cewa, ba da saninsu ba ne masu jari-bolan suka tattara tare da adana bam ɗin tare da wasu ƙarafa a ginin da ke kusa da makarantar Alqur’anin
(Tsangaya), cewar rahoton jaridar Vanguard.

Share186Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Laifin safarar makamai shugaban fati da wasu mutum 3 sun shiga hanu

Next Post

Hukumar NDLEA Na Neman Tsohuwar Sarauniyar Kyau Ta Najeriya Ruwa A Jallo

Sy lawan

Sy lawan

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Casiroom Casino App: Features and User Experience

April 21, 2025
Hukumar Zaɓe Ta Kasa INEC Tace; Za Ta Cigaba Da Aikin Bada Katin Zaɓe Har Izuwa Dab Da Karshen Zaɓukan 2027

Hukumar Zaɓe Ta Kasa INEC Tace; Za Ta Cigaba Da Aikin Bada Katin Zaɓe Har Izuwa Dab Da Karshen Zaɓukan 2027

August 18, 2025
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media