• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Laifin safarar makamai shugaban fati da wasu mutum 3 sun shiga hanu

Sy lawan by Sy lawan
January 28, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
466
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Dakarun Sojojin Najeriya na Operation Hadarin Daji sun kama wasu mutane uku da ake zargin suna safarar muggan makamai zuwa jihar Zamfara

Mutanen da aka kama a kan iyakar Illela da ke jihar Zamfara sun hada da wani da aka ce shugaban jam’iyya ne a gundumar Birnin Yero da ke Karamar Hukumar Shinkafi

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Rahotanni sun nuna cewa jami’an tsaron sun samu ingantattun bayannan sirri ne dangane da wadanda ake zargin kuma suka kafa shingen bincike suka cafke su a hanya

Daga cikin wadanda ake zargin, akwai wani da aka ce shugaban jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ne a gundumar Birnin Yero da ke Karamar Hukumar Shinkafi na jihar Zamfara.

Majiyar ta kara da cewa: “Dakarun hadin gwiwa na Operation Hadarin Daji na shiyyar Arewa maso Yamma sun samu ingantattun bayanan sirri game da ayyukan wani hatsabibin mai dillancin bindigu da ke nufin fasakwabrin makamai zuwa Zamfara, nan take sojojin suka kafa shingen hanya kuma suka kama mutum 3 da ake zargi.

“Mutane ukun da ake zargi suna Musa Usman Suen, Aminu Ibrahim, da Isah Mohammed da aka kama a baya-bayan nan a Shinkafi a ranar 22 ga watan Janairun 2024, an kwace tsabar kudi naira miliyan biyu da dari biyar da dubu tamanin, mota kirar Volkswagen Wagon, wayoyin salula 3 da wasu kayan daga hannunsu.”

Share186Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Kungiyar Kwallon Kafa Ta Kasar Najeriya (Super Eagles) Ta Lallasa Takwararta Ta Kasar Kamaru Da Ci 2 – 0 Babu Ko Daya;

Next Post

Rahoton yadda bom ya tashi da wasu a jihar Borno

Sy lawan

Sy lawan

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Wani Mutum Ya Hallaka Matarsa Har Lahira Saboda Ta Ƙi Dafa Abinci

Wani Mutum Ya Hallaka Matarsa Har Lahira Saboda Ta Ƙi Dafa Abinci

July 13, 2026
Dambarwar masarautar Kano: Kotu ta sake saka ranar ci gaba da sauraron shari’ar

Dambarwar masarautar Kano: Kotu ta sake saka ranar ci gaba da sauraron shari’ar

July 2, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media