• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

NBA ta sake shigar da bukatar Tinibu ya kori ministar saboda wasu dalilai

Sy lawan by Sy lawan
January 29, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Ƙungiyar lauyoyin Najeriya ta buƙaci kotu da ta soke takardar shaidar NYSC da aka ba Hannatu Musawa da Kenny Ogungbe A ƙarar da ta shigar a kan ministar da Kenny,

NBA ta bayyana cewa hidimar ƙasar da Hannatu da Ogungbe suka yi bayan sun haura shekara 30 ta haramta

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Don haka ƙungiyar ta buƙaci Shugaba Tinubu da ya kori ministar ta al’adu sannan kuma ta buƙaci kotun da ta kiyaye tanade-tanaden dokar NYSC

Sashen NBA kan buƙatun jama’a da dokar ci gaba ya kuma buƙaci kotun da ta tilasta wa hukumar NYSC ta soke takardar shaidar da aka ba Musawa da wani mai tallata waƙa, Kenny Ogungbe.

Kamar yadda shafin jaridar The Punch ya ruwaito, ƙungiyar ta yi zargin cewa bayar da takardar shaidar ya saɓa wa tanadin dokar NYSC ta Cap N84.LFN 2024.

Waɗanda suka shigar da ƙarar sun haɗa da shugaban NBA-SPIDEL, John Aikpokpo-Martins, da sakataren NBA-SPIDEL, Funmi Adeogun, rahoton New Telegraph ya tabbatar.

Musawa, Ogungbe, NYSC, da kuma gwamnatin tarayyar Najeriya sune wadanda ake tuhuma na farko zuwa na huɗu a cikin ƙarar.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Hukumar NDLEA Na Neman Tsohuwar Sarauniyar Kyau Ta Najeriya Ruwa A Jallo

Next Post

Yadda wani gwamna ya yi koyi da Gwamnan jinar kano Abba Kabir Yusuf

Sy lawan

Sy lawan

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

China Ta Jaddada Goyon Bayanta ga Koriya Ta Arewa A kowanne fanni

China Ta Jaddada Goyon Bayanta ga Koriya Ta Arewa A kowanne fanni

June 9, 2026
Gwamna Jihar Bayelsa Douye Diri Ya Sake Lashe Zabe A Karo Na Biyu

Gwamna Jihar Bayelsa Douye Diri Ya Sake Lashe Zabe A Karo Na Biyu

November 13, 2023
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media