• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Natanyahu ya nemi Amurka ta shiga yaƙin da ƙasar sa ke yi da Iran

aksam by aksam
June 15, 2025
Reading Time: 1 min read
0
Home Uncategorized
ADVERTISEMENT
466
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Isra’ila ta nemi Amurka ta shiga sabon yakin da ta ƙaddamar kan Iran, kamar yadda rahoton Axios ya bayyana.

Rahoton ya ce, bisa ga majiyoyin Amurka da Isra’ila, Isra’ila ba ta da isasshen karfi don lalata wurin da ake tace sinadarin uranium a Fordow, wanda aka binne shi a ƙarƙashin tsauni mai zurfi, don haka tana buƙatar taimakon Amurka don kai harin da zai iya tasiri a wurin.

RelatedPosts

Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano

Shirye – Shiryen Fara Jigilar Maniyyata Aikin Hajjin 2026, Na Jihar Kano Ya Kammala

Muna Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Daurin Auren;- UMAR SA’ID

Wani jami’in Amurka, kamar yadda Axios ya ruwaito, ya tabbatar da cewa Isra’ila ta nemi Washington ta shiga wannan yaƙin, amma ya ce a halin yanzu gwamnatin Amurka ba ta amince da hakan ba.

Rahoton ya ƙara da cewa, bisa ga wata majiya daga Isra’ila, Shugaban Amurka Donald Trump ya nuna yiwuwar shiga yaƙin idan ya zama dole yayin wata tattaunawa da Firaministan Isra’ila Benjamin Netanyahu kwanan nan.

Sai dai, wani jami’in Fadar White House ya musanta wannan ikirarin a ranar Juma’a.

Washington ta sha nanata cewa Isra’ila tana ɗaukar matakan sojanta kan Iran ba tare da haɗin gwiwar Amurka ba.

Share186Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Lokacin shafe Isra’ila daga doron kasa yayi muddin Amurka da Faransa suka shiga yaƙin su da Iran: Pakistan

Next Post

Jami’an yan sanda a Iran sun Kama Wasu Yahudawa suna leken Asiri

aksam

aksam

RelatedPosts

Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano
LABARAI

Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano

by aksam
May 4, 2026
Shirye – Shiryen Fara Jigilar Maniyyata Aikin Hajjin 2026, Na Jihar Kano Ya Kammala
LABARAI

Shirye – Shiryen Fara Jigilar Maniyyata Aikin Hajjin 2026, Na Jihar Kano Ya Kammala

by aksam
April 17, 2026
Muna Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Daurin Auren;- UMAR SA’ID
Uncategorized

Muna Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Daurin Auren;- UMAR SA’ID

by aksam
April 17, 2026
Araqchi Ya Bukaci Kasashen Duniya Su Dauki Matsaya Ka
Uncategorized

Araqchi Ya Bukaci Kasashen Duniya Su Dauki Matsaya Ka

by aksam
April 11, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Rashin biyan Albashi jam’iyar PDP ta caccaki shugaba Tinubu

Rashin biyan Albashi jam’iyar PDP ta caccaki shugaba Tinubu

December 31, 2023
Farashin Buhun Gawayi Ya Yi Tashin Gwauron Zabo A Jihar Kano

Farashin Buhun Gawayi Ya Yi Tashin Gwauron Zabo A Jihar Kano

August 12, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Mu Na Gayyatar  ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Comr.  Usaini Sani Adamu !!!

Mu Na Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Comr. Usaini Sani Adamu !!!

April 24, 2026
Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Umar SA’ID

Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Umar SA’ID

April 20, 2026
Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano

Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano

May 4, 2026
Muna Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Daurin Auren;- UMAR SA’ID

Muna Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Daurin Auren;- UMAR SA’ID

April 17, 2026
Atiku, Kwankwaso , Obi Sun Jagoranci Zanga-Zanga A Babban Birnin Tarayya Abuja

Atiku, Kwankwaso , Obi Sun Jagoranci Zanga-Zanga A Babban Birnin Tarayya Abuja

April 8, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media