• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Matatar man fetur ta Dangote na gaf da fara siyar da man fetur ga Yan kasuwa

aksam by aksam
July 8, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Yayin da ƴan Najeriya ke fatan samun sauki, matatar man Ɗangote mai ƙarfin ta ce gangar ɗanyen mai 650,000 za ta fara sayar da man fetur

Mataimakin shugaban rukunin masana’antun Ɗangote, Devakumar Edwin ya ce man fetur zai shiga kasuwa a Yuli kamar yadda aka yi alƙawari

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Edwin ya ce matatar Dangote za ta samar da isasshen man fetur, kalanzir, dizal da man jirgi a Najeriya har ma a a fitar da su zuwa ƙasashen waje

A cewarsa, hakan zai taimaka wajen kawo ƙarshen wahalhalun fetur a nahiyar Afirka da kuma tace ɗanyen man da ake haƙowa a cikin gida.

Mista Edwin ya ce kamfanin yana da burin samar da ingantaccen tsarin ci gaban masana’antu, samar da ayyukan yi da wadatar tattalin arziki.

Ya ce duk kayan da matatar take fitar wa suna da inganci kuma sun cika dukan sharuɗɗa da ƙa’idojin aiki na ƙasa da ƙasa, rahoton Leadership.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Gwamnatin Kano ya umarci hukumar Hisbah ta sa kafar wando daya da masu aniyar tallata auren jinsi

Next Post

Jam”iyar NNPP ta bayyana matsayartakan batun dakatar da Gwamnan Kano da Dan takararta na shugaban kasa

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Sanarwa Daga Hukumar Yaki Da Masu Yiwa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (*EFCC*)

Hukumar EFCC Ta Ce Yahaya Bello Ba Ya Hannunta

September 18, 2024
Allah ya yi wa mahaifin shugaban sashin gudanar wa na Jaridar Aksammedia Rasuwa

Allah ya yi wa mahaifin shugaban sashin gudanar wa na Jaridar Aksammedia Rasuwa

September 28, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

August 7, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media