• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Mutane takwas sun rasa rayukansu bakwai na asibiti sanadiyar rushewar bene mai hawa daya

aksam by aksam
June 29, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LAFIYA
ADVERTISEMENT
478
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

RelatedPosts

Cutar mashako

Governor Yusuf commissions Kano center for disease control

Shirin Gwamnatin Kano Na Kula Da Lafiyar Baki Ya Amfanar Da Mutane sama da 15,000

Rahotanni na nuni da cewa akalla mutane takwas ake fargabar suka mutu bayan da wani ginin bene mai hawa daya ya rufta a unguwar Kuntau da ke karamar hukumar Kumbotso a jihar Kano.

Lamarin ya faru ne da sanyin safiyar Ranar Juma’a a yayin da ma’aikata ke aikin gini a wannan Gida.

Majiyoyi masu tushe daga yankin sun bayyana cewa akalla mutane 15 ne ciki har da mai ginin suka makale a lokacin da ibtila”in ya faru.

Maigidan, wanda ake kira Sharu, yana gina sabon bene don haɗa shi da gidan da yake ciki.

Rahotanni sun ce wasu  daga cikin mutanen da suka makale  a cikin gini sun zo  wuce wa ne suka nemi mafaka saboda ruwan sama.

 Rahoton ya ce an garzaya da mutane bakwai asibitin kwararru na Murtala Muhammad, kuma mutum daya ya mutu a kan hanyar su ta zuwa asibitin.

Zuwa lokacin hada wannan rahoto mun tuntubi jami’in hulda da jamaa na Hukumar Kashe gobara ta whatapp Amma bai Sami yi mana cikakken bayani ba.

Share191Tweet120SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

NLC tayi martani kan kokarin wasu gwamnoni na kassara maaikata

Next Post

Rundunar sojin Najeriya ta fitar da adadin yantaaddar da ta Kashe a cikin wata uku

aksam

aksam

RelatedPosts

Cutar mashako
LAFIYA

Cutar mashako

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Governor Yusuf commissions Kano center for disease control
LAFIYA

Governor Yusuf commissions Kano center for disease control

by Khadija Maitaya
August 4, 2026
Gwamnatin Kano Ta Dakatar da Ginin da Ya Janyo Ce-ce-ku-ce a Unguwar Dorayi, Kano
LAFIYA

Shirin Gwamnatin Kano Na Kula Da Lafiyar Baki Ya Amfanar Da Mutane sama da 15,000

by Khadija Maitaya
July 22, 2026
An Kama Wata Matashiya Mai Shekaru 27 Bisa Zargin Satar Jariri A Asibiti A Zamfara
LAFIYA

An Kama Wata Matashiya Mai Shekaru 27 Bisa Zargin Satar Jariri A Asibiti A Zamfara

by aksam
May 17, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Mazauna Unguwar Kofar Mazugal Sun Yi Kira Ga Hukumar (KNUPDA) Da Kuma Jami’an Hukumar Civil Defence Dasu Gaggauta Rushe Wani Ofishin Wucin Gadi Da Aka Kafa A  Yankin

Mazauna Unguwar Kofar Mazugal Sun Yi Kira Ga Hukumar (KNUPDA) Da Kuma Jami’an Hukumar Civil Defence Dasu Gaggauta Rushe Wani Ofishin Wucin Gadi Da Aka Kafa A Yankin

April 2, 2026
Jami’an tsaro a Amurka suna ci Gaba Da muzanta Masu zanga-zanga

Jami’an tsaro a Amurka suna ci Gaba Da muzanta Masu zanga-zanga

January 15, 2026
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

August 7, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media