• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Kungiyar Cigaba Tagwaye Ta Jihar Kano Mika Godiya Ga Gwamna Abba Kabir Yusuf Da Kuma Gwamnatin Saudiyya

aksam by aksam
September 13, 2025
Reading Time: 1 min read
0
Home Uncategorized
ADVERTISEMENT
466
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Daga Hassan Umar Gwammaja

RelatedPosts

Halifatul Akabar Sheikh Ahmad Abdullah Mai Kano Jallo Ya Halarci Mulundin Garin Zangon Nkawkawo

Irin Yadda Aka Gudanar Da Zagayen Mauludn Tunawa Ga Ranar Da Aka Haifi Annabi Muhammadu SWA A Garin Nkawkawo

Kasar Ghana Ta Bayyana Shirinta Na ƙara Samar Da Wutar Lantarki Domin Sayarwa Najeriya Da Sauran ƙasashen Yammacin Afirka

Waton Kungiyar Twins Empowerment Initiative Kano ta mika godiya ta musamman ga Mai girma Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, bisa irin goyon bayan da ya bayar wajen tabbatar da cewa tagwayen da aka raba su a kasar Saudiyya za su ci gaba da samun kulawa ta musamman da kuma daukar nauyin karatunsu har zuwa matakin jami’a.

Shugaban ƙungiyar, Malam Hassan Magashi, tare da Sakataren ƙungiyar, Malam Hassan Kabara, sun bayyana farin cikinsu da godiyarsu bisa wannan alkawari, wanda ya nuna jajircewar gwamnatin Kano wajen tallafawa yara musamman tagwaye da kuma kare martabarsu.

Kungiyar ta kuma mika godiya ga gidauniyar Sarki Salman bin Abdul’aziz Al Saud da kuma ofishin jakadancin Saudiyya a Najeriya, bisa daukar nauyin aikin raba tagwayen da kuma kyakkyawar kulawar da aka basu tsawon shekaru biyu a ƙasar mai tsarki.

A cewar kungiyar, wannan aiki ya zama abin tarihi da kuma hujja ta alheri ga iyayen tagwayen, al’ummar Kano, da kuma Najeriya baki ɗaya. Twins Empowerment Initiative Kano ta sha alwashin ci gaba da mara baya da irin wadannan shirye-shirye da kuma kare muradun tagwaye a cikin al’umma.

Ƙungiyar ta roki Allah ya saka da alheri ga Mai girma Gwamna Abba Kabir Yusuf, ga gwamnatin Saudiyya, da duk masu ruwa da tsaki da suka bayar da gudunmawa wajen ganin wannan aiki mai albarka ya tabbata cikin nasara. Shugaban Ƙungiya

Share186Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Yanzu-yanzu, Ƙasar Burkina faso ta haramta Neman maza a faɗin ƙasar

Next Post

China ta bayyana ƙin amincewarta da ƙara yawan hare-haren soja da Isra’ila ke yi a Gaza.

aksam

aksam

RelatedPosts

Halifatul Akabar Sheikh Ahmad Abdullah Mai Kano Jallo Ya Halarci Mulundin Garin Zangon Nkawkawo
Uncategorized

Halifatul Akabar Sheikh Ahmad Abdullah Mai Kano Jallo Ya Halarci Mulundin Garin Zangon Nkawkawo

by aksam
September 5, 2026
Irin Yadda Aka Gudanar Da Zagayen Mauludn Tunawa Ga Ranar Da Aka Haifi  Annabi Muhammadu SWA  A Garin Nkawkawo
Uncategorized

Irin Yadda Aka Gudanar Da Zagayen Mauludn Tunawa Ga Ranar Da Aka Haifi Annabi Muhammadu SWA A Garin Nkawkawo

by aksam
September 1, 2026
Kasar Ghana Ta Bayyana Shirinta Na ƙara Samar Da Wutar Lantarki Domin Sayarwa Najeriya Da Sauran ƙasashen Yammacin Afirka
Uncategorized

Kasar Ghana Ta Bayyana Shirinta Na ƙara Samar Da Wutar Lantarki Domin Sayarwa Najeriya Da Sauran ƙasashen Yammacin Afirka

by aksam
August 26, 2026
Hukumar Kashe Gobara Ta Jihar Kano Ta Dakile Wata Gobara A Rano
Uncategorized

Hukumar Kashe Gobara Ta Jihar Kano Ta Dakile Wata Gobara A Rano

by aksam
August 26, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Gwamnonin Arewa sun lashi takobin kawo karshen matsalar tsaro a yankinsu

Gwamnonin Arewa sun lashi takobin kawo karshen matsalar tsaro a yankinsu

June 26, 2024

Maximising Player Engagement with High RTP Slot Games in the UK

April 21, 2025
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media