• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Kirkirar sabbin maaikatu, Shugaban majalisar dokokin Kano ya bayyana yadda ya Sami sakon gwamna Abba Gida-gida

aksam by aksam
March 27, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Kano, Alhaji Jibrin Ismail Falgore ya tabbatar da samun wasikar mai dauke da bukatar Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf na samar da sabbin ma’aikatu a jihar.

Shugaban ya ce gwamna Yusuf ya aikewa majalisar dokokin jihar Kano wasikar ne, inda ya bayyana aniyar gwamnatinsa na kafa sabbin ma’aikatu hudu a jihar.

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Kana Falgore ya karanta wasikar a gaban ‘yan majalisar, inda ya ambato gwamnan na cewa kafa ma’aikatun da ake son kafawa na daga cikin tsare-tsaren gwamnatinsa na inganta ayyuka a jihar.

Ma’aikatun da aka gabatarwa majalisar domin kafawa sun hada da ma’aikatar harkokin jin kai da kawar da talauci da ma’aikatar Ma’adanai da sabbin makamashi sai kuma Ma’aikatar Tsaron cikin gida na ciki da aiyuka na Musamman.

A cewar gwamnan, sabbin ma’aikatun za su taka rawar gani wajen inganta harkokin zamantakewa da tattalin arziki da samar da shugabanci na gari tare da sanya jihar a kan wani tsari na ci gaba mai dorewa.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Kalli masu kawo tasgaro a yaki da taaddanci a Najeriya daga bakin hafsan hafsoshi

Next Post

Gwamnatin Tarraya Ta Ayyana Juma’a Da Litinin A Matsayin Ranakun Hutu

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Ministan Ayyuka Ya Bukaci A Rage Farashin Siminti a Najeriya

Ministan Ayyuka Ya Bukaci A Rage Farashin Siminti a Najeriya

June 22, 2026
Ta tabbata Tinibu ba shi ya ci zabe ba Karanta kalaman shugaban INEC

Ta tabbata Tinibu ba shi ya ci zabe ba Karanta kalaman shugaban INEC

March 6, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media