• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Kasashen Da Suke Da Mafi Yawan Matasan Al’umma a Duniya

Khadija Maitaya by Khadija Maitaya
May 20, 2026
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Generation Z, wato mutanen da aka haifa tsakanin shekarun 1997 zuwa 2012, na daga cikin manyan rukunin al’umma masu tasiri a duniya a yau. Rahotannin kididdigar yawan jama’a na Majalisar Ɗinkin Duniya sun nuna cewa nahiyoyin Asiya da Afirka ne suka fi yawan matasan Gen Z saboda girman yawan jama’arsu da kuma yawan matasa.

India ce ke kan gaba a duniya da kimanin matasa miliyan 377 na Generation Z, sai China da kusan miliyan 246. Indonesia tana matsayi na uku da kusan miliyan 69, yayin da United States ke da kimanin miliyan 66.

RelatedPosts

Sabon CP na Jihar Sokoto Ya Nemi Goyon Bayan Sarkin Musulmi

Malamai Sun Fito Zanga-zanga A Jihohi, Sun Nemi A Ceto Malamai Da Daliban Da Aka Sace A Oyo

Zuwa Aiki A Makare: Gwamnatin Kano Ta Gargadi Ma’aikata

A Kudancin Asiya da Afirka, yawan matasa na ci gaba da karuwa cikin sauri. Pakistan na da kusan miliyan 60 na Gen Z, yayin da Nigeria ke biye da kusan miliyan 58. Sauran kasashen da ke da yawan Gen Z sun hada da Brazil, Bangladesh, Ethiopia da Mexico.

Sauran kasashen da ke cikin jerin kasashe 20 mafi yawan Gen Z sun hada da Philippines, Democratic Republic of the Congo, Vietnam, Egypt, Turkey, Iran, Russia, Thailand, Japan da Germany.

Masana sun ce yawan al’ummar Generation Z zai yi tasiri sosai a bangarorin tattalin arziki, fasaha, ilimi da kasuwanci a duniya nan gaba.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

China Ta Ƙaddamar da Dashen Ƙashi Na Farko a Duniya bayan shafe shekaru tana bincike a kai

Next Post

Shahararriyar Ƴar Kwalliyar Faransa Marine El-Himer Ta Karɓi Musulunci

Khadija Maitaya

Khadija Maitaya

RelatedPosts

Sabon CP na Jihar Sokoto Ya Nemi Goyon Bayan Sarkin Musulmi
LABARAI

Sabon CP na Jihar Sokoto Ya Nemi Goyon Bayan Sarkin Musulmi

by Khadija Maitaya
June 4, 2026
Malamai Sun Fito Zanga-zanga A Jihohi, Sun Nemi A Ceto Malamai Da Daliban Da Aka Sace A Oyo
LABARAI

Malamai Sun Fito Zanga-zanga A Jihohi, Sun Nemi A Ceto Malamai Da Daliban Da Aka Sace A Oyo

by aksam
June 2, 2026
Gwamna Abba Kabir ya rantsar da alkalai Tara da kadi hudu
LABARAI

Zuwa Aiki A Makare: Gwamnatin Kano Ta Gargadi Ma’aikata

by aksam
June 2, 2026
Majalisar Dokokin Ghana Ta Amince Da Dokar Hana Ayyukan LGBTQ+
LABARAI

Majalisar Dokokin Ghana Ta Amince Da Dokar Hana Ayyukan LGBTQ+

by aksam
June 2, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Zanga-zanga, bayan ganawar su da Tinubu, shugaban Izala na kasa ya roki matasa su taya Tinubu addu’a

Zanga-zanga, bayan ganawar su da Tinubu, shugaban Izala na kasa ya roki matasa su taya Tinubu addu’a

July 26, 2024
Bincike ya gano adadin mutanen da suka mutu a mulkin Tinibu sun…..

Mulkin Tinibu tsananin da Alumma ke ciki ya ninku da Kashi 69% bayani ya fito

May 30, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 1, 2026
The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

June 1, 2026
Hukumar Tace Fina-finai Ta Kano Ta Dakatar Da Wasu Jaruman Kannywood Biyu

Hukumar Tace Fina-finai Ta Kano Ta Dakatar Da Wasu Jaruman Kannywood Biyu

May 17, 2026
Yadda Wata Mata Ta Banka Wa Mijinta Da Amaryarsa Da ‘Ya’yanta Guda Biyu Wuta A Kano ‎ ‎

Yadda Wata Mata Ta Banka Wa Mijinta Da Amaryarsa Da ‘Ya’yanta Guda Biyu Wuta A Kano ‎ ‎

May 13, 2026
Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano

Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano

May 4, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media