• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Jam’iyyar Labour Party Ta Samu Mafi Yawan Kuri’u Ba Tare Da Dan Takara Ba a Zaben Kananan Hukumomin Jihar Bauchi

aksam by aksam
August 17, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home SIYASA
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Daga Hassan Umar Gwammaja

Yanzu haka dai ta leko ta koma ga jam’iyyar Labour a jihar Bauchi wanda ta samu kuri’u mafi yawa a zaben kansilan Bogoro da aka gudanar a mazabar Lusa B da ke karamar hukumar Bogoro, duk da cewa ba ta fitar da dan takara ba a ya yin zaben.

RelatedPosts

Dawo da tallafin man fetur

Anci gaba da rabon tallafin Naira 100,000 duk wata ga matasa 1,300 a Kano ta Arewa

Mataimakin shugaban kasa zai jagoranci tawaga zuwa Jamhuriyyar Benin

Bisa hakan, hukumar zabe mai zaman kanta ta jihar Bauchi, BSIEC, ta ayyana ‘yar takarar jam’iyyar PDP mai mulki, Lucy Ahmadu Yusuf, wadda ta zo a matsayi na biyu, a matsayin wanda ta lashe zaben kuma zababbiyar kansila mai wakiltar mazabar Lusa B.

Da yake sanar da sakamakon zaben a cibiyar tattara sakamakon zaben da ke Bogoro, jami’in zabe, Daniel Gambo, ya bayyana cewa jam’iyyar Labour, ba tare da dan takara ba, ta samu kuri’u 2,200 ya yin da ‘yar takarar Jam’iyyar PDP Lucy Ahmadu Yusuf ta samu kuri’u 2,168.

Dan takarar jam’iyyar APC, Mbam Masoyi, ya zo na uku a zaben da kuri’u 275.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Zaben Kananan Hukumomi A Jihar Kano:- Jam’iyyun Hamayya Su Yi Watsi Da Kudadin Form Da Hukumar Zaɓe Tasa

Next Post

Yada Fastocin Yaƙin Neman Zaben Shugabancin Kasa Ta Ganduje Da Uzodima Aiki Ne Kawai Na ‘Yan Hamayya:- Ganduje

aksam

aksam

RelatedPosts

Atiku Ya Nemi Tinibu Ya Fadi Inda Ya Saka Tiriliyan 30 na Tallafi Mai Da Ya Cire.
SIYASA

Dawo da tallafin man fetur

by Khadija Maitaya
August 26, 2026
Anci gaba da rabon tallafin Naira 100,000 duk wata ga matasa 1,300 a Kano ta Arewa
SIYASA

Anci gaba da rabon tallafin Naira 100,000 duk wata ga matasa 1,300 a Kano ta Arewa

by Khadija Maitaya
July 28, 2026
Mataimakin shugaban kasa zai jagoranci tawaga zuwa Jamhuriyyar Benin
SIYASA

Mataimakin shugaban kasa zai jagoranci tawaga zuwa Jamhuriyyar Benin

by Khadija Maitaya
July 23, 2026
Daukar DanKwankwaso Ya Zama Dan Takarar Mataimakin Gwamnan Kano A NDC Ya Jaho Ce-ce-ku-ce
SIYASA

Daukar DanKwankwaso Ya Zama Dan Takarar Mataimakin Gwamnan Kano A NDC Ya Jaho Ce-ce-ku-ce

by aksam
June 16, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Rundunar Ƴansandan Nijeriya Ta Kama Wasu  Matasa Biyu;  Bisa Zarginsu Da Yin  Damfara Da Sunan Su Aljannune

Rundunar Ƴansandan Nijeriya Ta Kama Wasu Matasa Biyu; Bisa Zarginsu Da Yin Damfara Da Sunan Su Aljannune

April 16, 2026

Yadda dalibai biyu suka mutu a dakunan su a wasu jami’o’i a Najeriya

May 4, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

August 7, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media