• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

INEC Ta Saka Ranakun Zaɓen 2027

aksam by aksam
February 13, 2026
Reading Time: 2 mins read
0
Home SIYASA
ADVERTISEMENT
466
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

RelatedPosts

Daukar DanKwankwaso Ya Zama Dan Takarar Mataimakin Gwamnan Kano A NDC Ya Jaho Ce-ce-ku-ce

An Kona Fastocin Peter Obi Da Kwankwaso A Jihar Kano

Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, Ya Koma Jam’iyyar National Democratic Congress (NDC) A Hukumance; Inda Ya Karɓi Katin Zama Mamba Na Jam’iyyar

Daga: Hassan Umar Gwammaja

Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Nijeriya (INEC) ta fitar da jadawalin manyan zaɓuɓɓukan kasar na shekarar 2027, inda ta bayyana muhimman ranakun zaɓe da na zaɓen fidda gwani na jam’iyyun siyasa da yakin neman zaɓe, da rajistar masu zaɓe.

Hukumar ta ce, za a gudanar da zaɓen shugaban ƙasa da na majalisar tarayya ranar Asabar, 20 ga Fabrairun 2027, yayin da zaɓen gwamna da na majalisun jihohi za su biyo baya bayan makonni biyu, wato ranar 6 ga Maris, 2027.

Game da yakin neman zaɓe kuma, jam’iyyun siyasa da ‘yan takara za su fara yakin neman zaɓe na shugaban ƙasa da majalisar tarayya daga ranar 18 ga Nuwambar 2026 zuwa 19 ga Fabrairun 2027.

Yakin neman zaɓen gwamnoni da na majalisun jihohi zai fara daga ranar 15 ga Disambar 2026 kuma ya ƙare a ranar 5 ga Maris, 2027, awanni 24 kafin ranar zaɓe.

Hukumar ta sanar da cewa rajistar masu zaɓe zai fara a watan Afrilun 2026, kuma ya ƙare a watan Janairun 2027 domin bai wa ‘yan ƙasa damar yin rajista ko sabunta bayanansu.

Haka kuma, jam’iyyun siyasa za su gudanar da zaɓen fidda gwani tsakanin 1 ga Yuli da 30 ga Satumbar 2026, sannan su miƙa sunayen ‘yan takararsu a ranakun tsakanin 1 da 31 ga Oktobar 2026.

Hukumar ta ƙara da cewa za ta fitar da jerin sunayen ‘yan takara.

Share186Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Ba Rabo Da Gwani ba Mayar Da Kamarsa Shekarau 50 Ke nan Da Kisan Murtala Ramat Muhammad

Next Post

The Kwahu West Municipal Assembly, Nkawkaw, Has Commenced a Comprehensive Monitoring Exercise as Part of Decisive Steps to Reclaim Lands Destroyed by Dand Winning and Illegal Mining Activities

aksam

aksam

RelatedPosts

Daukar DanKwankwaso Ya Zama Dan Takarar Mataimakin Gwamnan Kano A NDC Ya Jaho Ce-ce-ku-ce
SIYASA

Daukar DanKwankwaso Ya Zama Dan Takarar Mataimakin Gwamnan Kano A NDC Ya Jaho Ce-ce-ku-ce

by aksam
June 16, 2026
An Kona Fastocin Peter Obi  Da  Kwankwaso  A Jihar Kano
SIYASA

An Kona Fastocin Peter Obi Da Kwankwaso A Jihar Kano

by aksam
June 1, 2026
Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, Ya Koma  Jam’iyyar National Democratic Congress (NDC)  A Hukumance; Inda Ya Karɓi Katin Zama Mamba Na Jam’iyyar
SIYASA

Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, Ya Koma Jam’iyyar National Democratic Congress (NDC) A Hukumance; Inda Ya Karɓi Katin Zama Mamba Na Jam’iyyar

by aksam
May 3, 2026
Gwamnatin Jihar Bauchi Ta Umarci  Duk Masu Riƙe Da Mukaman Siyasa Dake Da Niyyar Tsayawa Takara Dasu Yi Murabus Kafin Ranar Juma’a 24 ga Watan Afrilu 2026
SIYASA

Gwamnan Jihar Bauchi, Sanata Bala Mohammed Ya Fice Daga Jam’iyar PDP

by aksam
May 2, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Rikicin kabilanci da Addini na kara kamari a jihar pilato

Rikicin kabilanci da Addini na kara kamari a jihar pilato

January 26, 2024

January 19, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Mu Na Gayyatar  ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

Mu Na Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

June 12, 2026
An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 1, 2026
The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

June 1, 2026
Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da  Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma  A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 5, 2026
Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

June 15, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media