• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Iftila’i: Wani Gini Ya Fado Kan Magina 12 A Jihar Kano

aksam by aksam
April 26, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home KIMIYA DA FASAHA
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

DAGA HASSAN UMAR GWAMMAJA

Rahotanni da muka Samu yanzun nan sun tabbatar mana da cewa wani gini mai hawa biyu ya Fado , inda ya danne magina 12 da ake gudanar da aiki a wajen.

RelatedPosts

China Ta Ƙaddamar da Dashen Ƙashi Na Farko a Duniya bayan shafe shekaru tana bincike a kai

Gwamnatin Tarayya Na Shirin Dakatar Da Shigo Da Na’urorin Sola Zuwa Najeriya.

Rahotanni Na Nuni Da Cewa Wata Tankar Mai Dauke Da Man Fetur Ta Sske Fashewa A Kusogbogi Dake Karamar Hukumar Agaie A jihar Neja

Majiyarmu ta rawaito cewa wani ganau ya shaida mana cewa Gina ya afka kan magina ne a lokacin da suke tsaka da aikin ginin a safiyar yau juma’a.

An janye ƴan sandan da ke samar da tsaro ga hukumar da Muhuyi ke jagoranta

Gina dake unguwar kuntau tsohuwar Airport a karamar hukumar gwale, ana zargin mallaki ne ga wani tsohon shugaban hukumar hukumar binnin kano .

Ganau din wanda ya bukaci mu sakaye sunansa, yace jami’an hukumar kiyaye haddura ta kasa reshen jihar Kano sun yi nasara fito da mutane biyu cikin 12 a cikin mawuyacin hali, kuma tuni an wuce da su asibiti domin ceto rayuwar su.

Mun yi ta kokari domin jin ta bakin jami’in hulda da jama’a na hukumar kiyaye haddura ta kasa reshen jihar Kano kan lamarin amma bai daga waya ba.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Tsananin Zafin Rana: Yasa Hukumomi A Kano Sun Ba Da Wasu Shawarwarin Kare Kai Ga Al’umma

Next Post

Mai Martaba Sarkin Zangon Nkawkaw Dake Kasar Ghana Alhaji Abdulnassir Muhammad Usman, Ya Gargadi Masata Su Guji Shiga Bangar Siyasa

aksam

aksam

RelatedPosts

China Ta Ƙaddamar da Dashen Ƙashi Na Farko a Duniya bayan shafe shekaru tana bincike a kai
KIMIYA DA FASAHA

China Ta Ƙaddamar da Dashen Ƙashi Na Farko a Duniya bayan shafe shekaru tana bincike a kai

by Khadija Maitaya
May 19, 2026
Gwamnatin Tarayya Na Shirin Dakatar Da Shigo Da Na’urorin Sola Zuwa Najeriya.
KIMIYA DA FASAHA

Gwamnatin Tarayya Na Shirin Dakatar Da Shigo Da Na’urorin Sola Zuwa Najeriya.

by aksam
April 6, 2025
Rahotanni Na Nuni Da Cewa Wata Tankar Mai Dauke Da Man Fetur Ta Sske Fashewa A Kusogbogi Dake Karamar Hukumar Agaie A  jihar Neja
KIMIYA DA FASAHA

Rahotanni Na Nuni Da Cewa Wata Tankar Mai Dauke Da Man Fetur Ta Sske Fashewa A Kusogbogi Dake Karamar Hukumar Agaie A jihar Neja

by aksam
January 28, 2025
Sha’aban Sharada ya rasa matsayinsa bayan da Tinubu ya maye gurbinsa Lawan Jafaru Isa
KIMIYA DA FASAHA

Shugaba Bola Ahmad Tinubu Ya Haramta Sayen Motoci Masu Amfani Da Man Fetur A Ma’aikatun Gwamnati

by aksam
May 14, 2024

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Modernizácia bonusových programov v online kasínach: Prípadová analýza a trendy

April 21, 2025
Appreciation Message 

Appreciation Message 

February 11, 2026
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

August 7, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media