• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Gwamnatin Najeriya Ta Bayyana Rashin Jandadinta Akan Yadda Tsadar Iskar Gas Take A Fadin Kasar

aksam by aksam
November 27, 2023
Reading Time: 1 min read
0
Home KIMIYA DA FASAHA
ADVERTISEMENT
472
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

DAGA: HASSAN UMAR GWAMMAJA

kuma ta kafa wani kwamiti da zai yi kokarin lalubo hanyoyin rage farashin gas nan da mako guda tare da magance matsalolin samar da shi a fadin kasar.

RelatedPosts

China Ta Ƙaddamar da Dashen Ƙashi Na Farko a Duniya bayan shafe shekaru tana bincike a kai

Gwamnatin Tarayya Na Shirin Dakatar Da Shigo Da Na’urorin Sola Zuwa Najeriya.

Rahotanni Na Nuni Da Cewa Wata Tankar Mai Dauke Da Man Fetur Ta Sske Fashewa A Kusogbogi Dake Karamar Hukumar Agaie A jihar Neja

Karamin Ministan Albarkatun Man Fetur, Ekperikpe Ekpo ne ya yi wannan tsokaci a kan kalubalen dake tattare da samar da man fetur da kuma farashin iskar gas a kasuwannin cikin gida.

Jaridar Daily Trust ta ambato Ekperikpe Ekpo na cewa matakin ya zama wajibi saboda ci gaba da karuwar farashi da iskar gas ke yi a watannin baya-bayan nan, inda ya kai sama da N900 a kan duk kilogiram daya, har ma ya haura N1,200 a wasu jihohin.

Ministan a cikin wata sanarwa, ya ce manyan kalubalen da aka gano da ke da haddasa karuwar farashin iskar gas sun hada da karancin samun canji kuɗaɗen waje domin sayo iskar gas da kuma ƙarancin kawo gas din kasuwanni Najeriya.

Ministan wanda ya bayyana cewa Najeriya na da arzikin iskar gas, ya ce yanayin da wasu kamfanoni na ƙasashen duniya suka fi damuwa da fitar da iskar gas ba tare da sadaukar da wani adadi mai yawa ga kasuwannin cikin gida ba, abu ne da ba za a amince da shi ba.

Bayan haka ministan ya kafa kwamitin karkashin jagorancin shugaban Hukumar Kula da Harkokin Albarkatun Man Fetur ta Kasa ta Najeriya NMDPRA tare da ba da umarnin fitar da shawarwari kan yadda za a bunƙasa samarwa da kuma tabbatar da ganin an rage farashin iskar gas cikin mako guda.

Share189Tweet118SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Ansamu Asara Milliyoyin Kudadi A Kasuwar Kabba Dake Jihar Kogi

Next Post

Bayyan Kwashe Shekarau Uku Da Rufe Kasuwar Barci Dake Cikin Garin Kaduna; Yan Zo An Budeta

aksam

aksam

RelatedPosts

China Ta Ƙaddamar da Dashen Ƙashi Na Farko a Duniya bayan shafe shekaru tana bincike a kai
KIMIYA DA FASAHA

China Ta Ƙaddamar da Dashen Ƙashi Na Farko a Duniya bayan shafe shekaru tana bincike a kai

by Khadija Maitaya
May 19, 2026
Gwamnatin Tarayya Na Shirin Dakatar Da Shigo Da Na’urorin Sola Zuwa Najeriya.
KIMIYA DA FASAHA

Gwamnatin Tarayya Na Shirin Dakatar Da Shigo Da Na’urorin Sola Zuwa Najeriya.

by aksam
April 6, 2025
Rahotanni Na Nuni Da Cewa Wata Tankar Mai Dauke Da Man Fetur Ta Sske Fashewa A Kusogbogi Dake Karamar Hukumar Agaie A  jihar Neja
KIMIYA DA FASAHA

Rahotanni Na Nuni Da Cewa Wata Tankar Mai Dauke Da Man Fetur Ta Sske Fashewa A Kusogbogi Dake Karamar Hukumar Agaie A jihar Neja

by aksam
January 28, 2025
Sha’aban Sharada ya rasa matsayinsa bayan da Tinubu ya maye gurbinsa Lawan Jafaru Isa
KIMIYA DA FASAHA

Shugaba Bola Ahmad Tinubu Ya Haramta Sayen Motoci Masu Amfani Da Man Fetur A Ma’aikatun Gwamnati

by aksam
May 14, 2024

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Batun Dan Kanfai: Wata Jarida Ta Nemi Afuwar Gwamnatin Kano

Batun Dan Kanfai: Wata Jarida Ta Nemi Afuwar Gwamnatin Kano

April 26, 2026
Yadda sheik malan Iliyasu Imam ya yi jawabin dalilan da suka saka mutane a halin tsaka Mai wuya

Yadda sheik malan Iliyasu Imam ya yi jawabin dalilan da suka saka mutane a halin tsaka Mai wuya

September 17, 2023
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media