An bukachi al,umar musulmi dasu dage wajan koyi da dabiun monzon allah sallahlahu alaihi wasalama da amfani da abin da yazo dashi
Bukatar hakan ta fito ne tabakin shek malan Iliyasu Imam naibi shugaban sakadatu jariya kwamiti Na masallacin Malan Umaru mai kaji Magashi yayin gudanar da taron moulidin fiyeyen halirta monzon sallalahu aihiwasalma dasuka sabayi du shekara
Ya kara dacewa al,umma dadama sun saki abun da monzon allah yazo dashi hakan tasa sukejan hankalin al,umma da su koma ga allah ko asamu saukin halin da akeciki a yanzu yakara dacewa muddun mutanen suka dage wajan biyaya ga allah subahanahu wataala bashakka allah zai tausayawa bayinsa daga karshe yayi kira da iyaye da malamai dasu dada dagewa wajan bawa yayansu tarbiyar datakamata taron dai yasamu halartar manyamanyan malamai daban daban











