• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Zamu ci gaba da baiwa Gwamnatin jihar Kano hadin Kai domin Samar da tsaro: shuagabancin kasuwar Rimi

aksam by aksam
August 20, 2025
Reading Time: 1 min read
0
Home Uncategorized
ADVERTISEMENT
472
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Kungiyar yankasuwar rimi dake nan jihar Kano ta jaddada goyan bayanta ga Gwamnatin jihar Kano domin Samar da cikakken tsaro da dakile shaye shayen muggwan kwayoyi da kwacen wayoyin alumma.

Shugaban Kungiyar saidu salisu ne ya jaddada hakan a lokacin da yake zantawa da Manama labarai a ofishin Kungiyar dake kasuwar.

RelatedPosts

Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano

Shirye – Shiryen Fara Jigilar Maniyyata Aikin Hajjin 2026, Na Jihar Kano Ya Kammala

Muna Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Daurin Auren;- UMAR SA’ID

Yace Kungiyar ta kafa kwamati da zai rika tabbatar da tsaron lafiya da dukiyoyin alummar kasuwar da kuma Baki da suke shigowa domin yin siyayya.

Shugaban Kungiyar Alh saidu salisu ya bukaci hukumomi da Gwamnatoci a matakai daban daban da su tallafawa Kungiyar sakamakon irin gudunmawar da take bayarwa da hadin Kan jami’in tsaro na ofishin yansanda na shahuci da sauran jami’in tsaro na sa Kai.

Saidu salisu yace harkokin Samar da tsaro ba na jami’in tsaro kawai bane,har ma da sauran kungiyoyin alumma, saboda abin ya shafi bangaren da dama a fadin jihar Kano.

Ya bayyana cewar Kungiyar kasuwar rimi ba za ta gajiya ba wajen taimakawa yunkurin Gwamnatin jihar Kano na tabbatar da cikakken tsaro, domin zaman lafiya shi yake baiwa damar ci gaba da kawunansu Yadda yakamata.

Shugaban Kungiyar yayi Kira ga Gwamnatin jihar Kano da ta tallafawa Kananan yankasuwa da Basu da jarin da gudanar da kasuwancinsu na yau da kullum, Inda yace babban matsalar Kananan yankasuwa shine rashin jarin da za su habaka kasuwancinsu.

Alh saidu salisu ya shawarci yankungiyar da su kasance masu baiwa shugabancin Kungiyar cikakken hadin Kan daya kamata domin ciyar da alummar kasuwar da kasuwancinsu gaba.

Share189Tweet118SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Jigo A Jam’iyyar NNPP, Kuma Na Hannu Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso:- Buba Galadima

Next Post

Gwamnatin Adamawa ta damka yara 13 da aka cefanar da su a jihar Anambra ga iyayensu

aksam

aksam

RelatedPosts

Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano
LABARAI

Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano

by aksam
May 4, 2026
Shirye – Shiryen Fara Jigilar Maniyyata Aikin Hajjin 2026, Na Jihar Kano Ya Kammala
LABARAI

Shirye – Shiryen Fara Jigilar Maniyyata Aikin Hajjin 2026, Na Jihar Kano Ya Kammala

by aksam
April 17, 2026
Muna Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Daurin Auren;- UMAR SA’ID
Uncategorized

Muna Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Daurin Auren;- UMAR SA’ID

by aksam
April 17, 2026
Araqchi Ya Bukaci Kasashen Duniya Su Dauki Matsaya Ka
Uncategorized

Araqchi Ya Bukaci Kasashen Duniya Su Dauki Matsaya Ka

by aksam
April 11, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Az online kaszinók jövője: bónusz stratégiák az élménymaximalizálás érdekében

April 21, 2025

Magic365 Casino’s Cryptocurrency Payment Options

April 21, 2025
ADVERTISEMENT

Trending.

Mu Na Gayyatar  ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Comr.  Usaini Sani Adamu !!!

Mu Na Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Comr. Usaini Sani Adamu !!!

April 24, 2026
Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Umar SA’ID

Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Umar SA’ID

April 20, 2026
Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano

Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano

May 4, 2026
Muna Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Daurin Auren;- UMAR SA’ID

Muna Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Daurin Auren;- UMAR SA’ID

April 17, 2026
Atiku, Kwankwaso , Obi Sun Jagoranci Zanga-Zanga A Babban Birnin Tarayya Abuja

Atiku, Kwankwaso , Obi Sun Jagoranci Zanga-Zanga A Babban Birnin Tarayya Abuja

April 8, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media