• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Kungiyar masu masaantu sun magantu dangane da halin da masanaantu ke ciki

aksam by aksam
September 19, 2023
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
475
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Kungiyar rukunin masu masana,antu a jihar Kano, sun bukaci Gwamnatoci na matakai daban daban da su tallafa musu domin habaka harkokin masana,antu a fadin jihar.

Ibrahim bashir na sambo ,ya bayyana cewa, masu kananan masana,antu a jahar Kano, suna fuskantar kalubale da dama da suka hada da rashin ciniki da matsalar hasken wutal lantarki da kuma,tashin farashin Dala sakamakon kayayyakin aiyukansu da suka hadar da Injina, suna siyo sune daga kasashen ketare

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Sakataran kongiyar ya bukaci gwamantoci a matakai daban daban dasu shiga domin farfado da kananan masana,antu duba da yadda masana ,antun suke Ragewa Gwamnati Nauye nauye ta fannin daukar matasa Ayyukan yi.

Haka zalika , Na sambo ya shawarci yankungiyar da su ci gaba da baiwa gwamnati da kungiyoyi cikakken hadin kan da suka kamata domin bunkasa kananan masana,antu a jahar kano ,da makasa baki daya.

Daga karshe yayi kira da gwamnati data saukakamusu wajan biyan kudin haraji .

Share190Tweet119SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Yadda sheik malan Iliyasu Imam ya yi jawabin dalilan da suka saka mutane a halin tsaka Mai wuya

Next Post

Kungiyar dalibai ta gabatar da manufar ta ga daukacin dalibai

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Kalli hanyoyin da zaka bi domin cin moriyar bashin karatu daga gwamnatin tarayya

Kalli hanyoyin da zaka bi domin cin moriyar bashin karatu daga gwamnatin tarayya

July 19, 2024
Dalilin ɗauke Sheikh Abduljabbar Daga kurkukun Kurmawa

Dalilin ɗauke Sheikh Abduljabbar Daga kurkukun Kurmawa

October 14, 2025
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

August 7, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media