DAGA HASSAN UMAR GWAMMAJA
Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf yace nan bada jimawa ba gwamnati zata fara ciyar da daliban Makarantar firamare abinci kamar yadda tsohon gwamna Engr,Rabiu Musa Kwankwaso yayi a lokacin mulkinsa.
Yadda wani almajiri ya fille wa ɗan shekara shida kai a Kano
Gwamnan ya bayyana hakane a lokacin da yake jawabi a lokacin da yakarbi bakuncin Sarkin Kano a fadar Gwamnatin Jihar a lokacin Hawan Nassarawa .









