• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Yayin da rage awanni a shiga zanga-zanga, ministocin Tinubu sun fadi abin da suke gudu bayan fara zanga-zangar

aksam by aksam
July 31, 2024
Reading Time: 2 mins read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
479
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Kar ku bari ƴan bindigâ su ƙwace lamarin zanga-zanga – Akume ya gargaɗi ƴan Najeriya

Sakataren Gwamnatin Tarayya (SGF) George Akume ya gargaɗi ƴan Najeriya da kada su bari ƴan fashi da makami da masu tayar da ƙayar baya su ara su haye kan lamarin zanga-zangar da aka shirya yi a ranar 1 ga watan Agusta.

RelatedPosts

Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf Ya Sanya Ranar Talata 05 GA watan Mayu 2026, A Matsayin Ranar Da Zai Jagoranci Rantsar Da Murtala Sule Garo A Matsayin Mataimakin Gwamnan

Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano

NDLEA Ta Kama Mutane 6, Ta Rushe Maboyar Miyagun Kwayoyi a BUK Old Site Kano

Akume ya yi wannan kiran ne a ranar Laraba a wani taron manema labarai a Abuja sa’o’i kafin gudanar da zanga-zangar.

A cewarsa matsalar tattalin arzikin da ƴan Najeriya ke fama da ita za ta ragu nan da wani lokaci yayin da sauye-sauyen Gwamnati suka fara samar da sakamako mai kyau.

Ya nanata cewa Shugaban ƙasa Bola Tinubu ɗan Dimokradiyya ne wanda ya amince da hakkin kowane dan kasa na yin zanga-zangar lumana.

Akume ya lura cewa ya kamata ƴan Najeriya su yi taka tsantsan kan lamarin.

Matsalolin tattalin arziƙin da ake fuskanta za su ragu nan ba da jimawa ba, kuma za mu ci gajiyar hakan lokaci mai tsawo nan gaba.

Domin kaucewa shakku, Gwamnatin Shugaba Tinubu ta amince da ƴancin gudanar da zanga-zangar lumana, amma kula da kuma taka tsantsan ya kamata su zama abin dubawa.

“Gwamnati tana fargabar illolin da ke tattare da zanga-zangar da masu tada ƙayar baya kan iya ara su haye da sauran masu aikata laifuka, maimakon haka Gwamnati ke rokon a bi hanyar tattaunawa domin magance Matsalolin, “in ji shi.

A nasa ɓangaren, Ministan yaɗa labarai da wayar da kan jama’a Mohammed Idris ya jaddada sabbin matakan tattalin arziki da Gwamnati ke ɗauka domin sauya rayuwar kowane ɗan Najeriya.

Ya bayyana nasarorin da Gwamnati ta samu a cikin shekarar da ta gabata da suka haɗa da sanya hannu kan tsarin biyan mafi karancin albashi na Naira 70,000, da cin gashin kan ƙananan Hukumomi, da shirin lamunin karatu ga daliban Najeriya da kuma tallafin noma kai tsaye ga manoma.

Ministan Kudi Wale Edun, da Ministan Kasafin Kudi da Tattalin Arziki Abubakar Bagudu, da Ministan Ma’adanai Dele Alake sun yi kira ga ƴan Najeriya da su ba da damar aiwatar da waɗannan sauye-sauyen tattalin arziki da Gwamnatin Tinubu tayi da za a amfana shekaru da yawa masu zuwa.

Tags: Aksam radioaminiyaArewa radioBbchausaDAILY TRUSTfinancefreedom radioKadaura24musicpunch NewspaperrfihausaSamoaSolacebasetrthausaVanguard newspapervideovoahausazanga-zanga
Share192Tweet120SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Gwamnatin Jihar Kano Ta Sanya Ranar Zaben Kananan Hukumomi

Next Post

Yanzu-yanzu I G na kasa ya bada umarni mai tsauri kan masu zanga-zangar kuncin rayuwa

aksam

aksam

RelatedPosts

Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf Ya Sanya Ranar Talata 05 GA watan Mayu 2026, A Matsayin Ranar Da Zai Jagoranci Rantsar Da Murtala Sule Garo A Matsayin Mataimakin Gwamnan
LABARAI

Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf Ya Sanya Ranar Talata 05 GA watan Mayu 2026, A Matsayin Ranar Da Zai Jagoranci Rantsar Da Murtala Sule Garo A Matsayin Mataimakin Gwamnan

by aksam
May 4, 2026
Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano
LABARAI

Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano

by aksam
May 4, 2026
NDLEA Ta Kama Mutane 6, Ta Rushe Maboyar Miyagun Kwayoyi a BUK Old Site Kano
LABARAI

NDLEA Ta Kama Mutane 6, Ta Rushe Maboyar Miyagun Kwayoyi a BUK Old Site Kano

by Khadija Maitaya
May 4, 2026
Tsohon Dan Takarar Shugaban Kasa A  Jam’iyyar Labour Party, Peter Obi, Ya Sanar Da Ficewarsa Daga  Jam’iyyar Haɗaka Ya ADC
LABARAI

Tsohon Dan Takarar Shugaban Kasa A Jam’iyyar Labour Party, Peter Obi, Ya Sanar Da Ficewarsa Daga Jam’iyyar Haɗaka Ya ADC

by aksam
May 3, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Kalli kayan kwayoyi  da hukumar KAROTA ta kama ana kokarin shiga da su birnin Kano

Kalli kayan kwayoyi da hukumar KAROTA ta kama ana kokarin shiga da su birnin Kano

November 27, 2023
Wani Malamin Coci ya yi hasashen hanyoyin kayar da Tinubu a zabe mai zuwa

Wani Malamin Coci ya yi hasashen hanyoyin kayar da Tinubu a zabe mai zuwa

August 31, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Mu Na Gayyatar  ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Comr.  Usaini Sani Adamu !!!

Mu Na Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Comr. Usaini Sani Adamu !!!

April 24, 2026
Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Umar SA’ID

Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Umar SA’ID

April 20, 2026
Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano

Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano

May 4, 2026
Muna Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Daurin Auren;- UMAR SA’ID

Muna Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Daurin Auren;- UMAR SA’ID

April 17, 2026
Atiku, Kwankwaso , Obi Sun Jagoranci Zanga-Zanga A Babban Birnin Tarayya Abuja

Atiku, Kwankwaso , Obi Sun Jagoranci Zanga-Zanga A Babban Birnin Tarayya Abuja

April 8, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media