ADVERTISEMENT
465
SHARES
1.5k
VIEWS

RelatedPosts

Daga: Hassan Umar Gwammaja

Sunusi Bature ya ce gwamnatin kano tuni ta dade da shiri wajen cigaba da yaki da masu tu’amuli da miyagun kwayoyi, fadan daba , kwacen waya da sauran laifuka da za su illata al’umma a fadin jihar.

Daraktan ya ce gwamanti ta yabawa ‘yan kwamitin bincike da suka gudanar da aikinsu cikin mako guda karkashin jagorancin mai bawa gwamna shawara kan harkokin Barista Aminu Hussaini.

ADVERTISEMENT

RelatedPosts

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

ADVERTISEMENT

Trending.