• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Gwamnatin Jihar Kogi Da Kungiyar Manoma Ta Najeriya Sun Yi Kira Da A Yi Addu’o’in Samun Ruwan Sama

aksam by aksam
August 18, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home Uncategorized
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Daga Hassan Umar Gwammajaa

Sakamakon mummunan kamfar ruwan da ake yi a gonaki da kuma karancin abinci a jihar.

RelatedPosts

Iyalan Janar Rabe sun Musanta Sanarwar Gwamnatin Katsina Kan Dalilin Mutuwarsa

Mahara Sun Kashe ’Yan Yawon Sallah Bakwai A Sakkwato

Rahotanni Daga Jihar Imo Sun Bayyana Cewa Wani Magoyin Bayan Kungiyar Kwallon Kafa Ta Arsenal Ya Rasa Ransa

Kwamishinan aikin gona Mr Timothy Ojomah da shugaban kungiyar manoma, AFAN, na jihar, Salihu Adobayi, su ne suka yi kiran a wata tattaunawa da kamfanin dillancin labaran Najeriya, NAN, a Lokoja.

Suka ce tsawon sama da wata daya yanzu babu ruwan sama, kuma illar rashinsa za ta shafi tallafin da gwamnati ta bai wa manoma don bunkasa samar da abinci a jihar.

Shugaban kungiyar manoman ya ce kafin a shiga wannan yanayin na rashin ruwan, yanayin damunar ya karfafa wa manoma gwiwa a jihar.

”Abin takaici yanzu abin da muke fuskanta a fadin jihar shi ne rashin ruwa. Rashin ya shafi dukkanin abubuwan da aka shuka, musamman ma shinkafa fa masara..” in ji shugaban.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Yada Fastocin Yaƙin Neman Zaben Shugabancin Kasa Ta Ganduje Da Uzodima Aiki Ne Kawai Na ‘Yan Hamayya:- Ganduje

Next Post

Shugaban Najeriya Bola Ahmad Tinubu Zai Bar Kasa Zuwa Kasar Faransa

aksam

aksam

RelatedPosts

Iyalan Janar Rabe sun Musanta Sanarwar Gwamnatin Katsina Kan Dalilin Mutuwarsa
Uncategorized

Iyalan Janar Rabe sun Musanta Sanarwar Gwamnatin Katsina Kan Dalilin Mutuwarsa

by aksam
June 15, 2026
Mahara Sun Kashe ’Yan Yawon Sallah Bakwai A Sakkwato
Uncategorized

Mahara Sun Kashe ’Yan Yawon Sallah Bakwai A Sakkwato

by aksam
June 2, 2026
Rahotanni Daga Jihar Imo Sun Bayyana Cewa Wani Magoyin Bayan Kungiyar Kwallon Kafa Ta Arsenal Ya Rasa Ransa
Uncategorized

Rahotanni Daga Jihar Imo Sun Bayyana Cewa Wani Magoyin Bayan Kungiyar Kwallon Kafa Ta Arsenal Ya Rasa Ransa

by aksam
May 31, 2026
Zafin Rana Ya Hallaka Mutum 16 A Indiya
Uncategorized

Zafin Rana Ya Hallaka Mutum 16 A Indiya

by aksam
May 31, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Bayan shigar Najeriya kungiyar Samoa, wata jiha ta fara fuskantar barazanar masu muradan auren jinsi

Kalli yadda Tinubu ya amince da rage farashin shinkafa da kaso 50%

July 29, 2024
Sanannen Attajiri A Najeriya  Alhaji Aminu Alhassan Dantata, Ya Rasu Yana Da Shekaru 94 A Duniya

Sanannen Attajiri A Najeriya Alhaji Aminu Alhassan Dantata, Ya Rasu Yana Da Shekaru 94 A Duniya

June 28, 2025
ADVERTISEMENT

Trending.

Mu Na Gayyatar  ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

Mu Na Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

June 12, 2026
An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 1, 2026
The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

June 1, 2026
Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da  Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma  A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 5, 2026
Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

June 15, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media