• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf; Ya Bada Goron Sallah Ga Mahajjatan Kano

aksam by aksam
May 14, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
472
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

DAGA HASSAN UMAR GWAMMAJA

Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya kara kudin goron Sallah da ake baiwa mahajjatan jihar a lokacin Babbar sallah yayin da suke kasar Saudiyya don gudanar da aikin Hajji.

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Babban Daraktan Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Jihar Kano, Laminu Rabi’u Danbappa ne ya bayyana haka a wajen taron masu ruwa da tsaki na kaddamar da kwamitocin gudanar da aikin Hajji na bana 2024, wanda aka gudanar a Central Hotel a Kano ranar Litinin.

Danbappa ya ce gwamnan ya amince da karin kashi 100 na abun da Ake baiwa alhazan, daga Riyal 50 zuwa Riyal 100 ga daukacin maniyyata da jami’ai 3110.

“Yanzu mai girma gwamna ya ga ya dace a kara shi bisa la’akari da tsadar canji da kuma yadda aka rage kudin guzurin maniyata (BTA) na bana.

“Saboda haka ina amfani da wannan dama wajen gode wa gwamnan bisa wannan karamci da kuma yaba masa bisa irin goyon bayan da yake ba mu don ganin an samu nasarar gudanar da aikin Hajjin bana,” inji shi.

Shugaban riko na karamar hukumar Gezawa ya kuma bayar da gudunmawar Naira 100,000 ga dukkan maniyyatan karamar hukumar, yayin da na Tofa da Rimin-Gado suka bayar da kyautar SR100 ga kowane mahajjaci daga kananan hukumomin.

Share189Tweet118SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Shugaba Bola Ahmad Tinubu Ya Haramta Sayen Motoci Masu Amfani Da Man Fetur A Ma’aikatun Gwamnati

Next Post

Baya ga barazanar tafiya yajin aiki ASUU ta ambaci wasu manyan abubuwa tara

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Gobara ta tashi a wani sashi na matatar man fetur ta Dangote

Mutane Goma 17 Ne Suka Rasu A Jihar Sakkwato

August 2, 2024
Yadda Yawan bayar da tallafi, kungiyar Dorayi Yamadaw ta sami yabo na musamman

Yadda Yawan bayar da tallafi, kungiyar Dorayi Yamadaw ta sami yabo na musamman

February 23, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

August 7, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media