• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Da dumi-dumi– Sabon kasafin kudi ya jawo kacenace a majalisar kano

aksam by aksam
December 14, 2023
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
473
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Kwarya-kwaryan kasafin kudi na shekarar 2023 ya samu amincewar Majalisar dokokin jihar Kano a makon nan

‘Yan majalisar sun yi na’am da bukatar Abba Kabir Yusuf na kashe karin Naira biliyan 24 a shekarar nan ta 2023

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

An amince da bukatar Mai girma Gwamnan Kano bayan kasafin kudin masarautu ya jawo muhawara a majalisar

Shugaban masu rinjaye a majalisa, Lawal Husseini mai wakiltar Dala ya ce amincewa da kasafin zai bada damar yi wa mutanen Kano aiki.

Hon. Lawal Husseini yake cewa a haka gwamnati za ta bunkasa harkar ilmi da lafiya kuma a biya tsofaffin ma’aikatan da su ka yi ritaya hakkokinsu.

Sai dai ba haka nan aka amince da bukatar Abba Kabir Yusuf ba, sai da wata ‘yar hayaniya ta kaure tsakanin ‘yan majalisar na jihar Kano.

Share189Tweet118SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Gwamnan wata jiha Ya gwangwaje Kwamishinonin sa da Motocin Alfarma.

Next Post

Kungiyar Dalibain Najeriya Ta Yabawa Gwamnatin Tarayya Bisa Cire Malamain Jami’o’i Daga Tsarin Albashi Na IPPIS

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Babban Malamin Addinin Musulunci, Ibn Sina, ya shawarci al’umma akan Abin da Allah yafi so a 10n Farko na Zulhijja

Babban Malamin Addinin Musulunci, Ibn Sina, ya shawarci al’umma akan Abin da Allah yafi so a 10n Farko na Zulhijja

May 30, 2025
Al’ummar Giginyu na Neman ɗaukin wata gada ga Mai Girma Gwamnan Kano

Al’ummar Giginyu na Neman ɗaukin wata gada ga Mai Girma Gwamnan Kano

March 26, 2026
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media